Lambar Shafin
fa315
Lambar Bayani
25783
Jimilla
Ilimin Kur'ani
Takaitacciyar Tambaya
A yayin da aka ce: hakika Kur’ani daga wajen Allah tata’la ya zo, me ake nufin da wannan? Shin wannan yana nufin abin da ya zo daga wajen Allah ta’a la shi ne abin da Kur’ani yake kunshe da shi ne kadai ko kuma lafazozin sa da kalmominsa (furucunsa) ma daga wajen Allah ta’ala suka zo?
SWALI
A yayin da aka ce: hakika Kur’ani daga wajen Allah tata’la ya zo, me ake nufin da wannan? Shin wannan yana nufin abin da ya zo daga wajen Allah ta’a la shi ne abin da Kur’ani yake kunshe da shi ne kadai ko kuma lafazozin sa da kalmominsa (furucunsa) ma daga wajen Allah ta’ala suka zo?
Amsa a Dunkule
Hakika maganar cewa Kur’ani daga wajen Allah ta’ala yake zai yiwu a yi bayani a kan ta ta bangarori daban daban kuma maganar na da ma’anonin masu yawa masu zurfafan ma’ana, kuma ko wacce daga cikin wadannan ma’anoni a jeri ko wacce ta fi me bi mata baya zurfi ma’ana da kuma wahala bincike da kuma wuyar ganowa, kuma a wadannan ma’anoni su ne a takaice kamar haka:-
- Abin da Kur’ani ya kunsa da kuma sakon da yake isarwa daga wajen Allah madaukakin sarki.
- Hakika lafazin Kur’ani mai girma kalma bayan kalma daga wajen Allah madaukakin sarki su ka zo.
- Jeranta lafuzza ko kalmomin Kur’ani daya baya daya shi ma daga wajen Allah ta’ala yake kuma daga wajen sa ya zo.
- Hakama tarayya ayoyin da ke haduwa su tayar da surori suka daga wajen Allah madaukakin sarki suka zo.
- Kamar yadda jeranta surori da ayyana mahallinsu daya bayan daya shi ma daga Allah ta’ala yake, (kuma wadannan matsalolin guda biyu na karshe su ne mas’alar nan ta hada Kur’ani wacce ita ya kamata mu warware ta a wannan binciken ) mu yi bincike kan ta.[1] [2]
MAJINGINAR KALMOMI:
Mahdi hadawi daharani, a cikin littafin al’usasul kalamiyya lil ijtihad.
[1] Mahallin bincike na da alaka da bahasin nan na Kur’ani da wahaya mai nambar tambaya 62.
[2] Mahdi hadawi mutumin daharan a cikin littafin sa usasul kalamiyya lil ijtihad, shafi na 45.