Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:علوم قرآنی)
-
Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu?
13874 2019/06/16 Ilimin Kur'aniA wajen malaman lugga: T R J M wadannan nan ne bakaken da suka hada Kalmar tarjama wato jam in tarjiman shi ne wanda yake yin tarjama yake fassara magana ana cewa wane ya tarjama maganar wani: ma ana
-
Wadanne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani da kuma (kimarsu) matsayinsu na ilimi?
7881 2019/06/16 Ilimin Kur'aniBaba shakka kan cewa hakika sahabbai Allah Ta ala ya kara yarda a gare su ya yarje musu sun bawa lamarin Kurani mai girma minimmanci sosai a lokacin rayuwar Manzo s.a.w da ma bayan wafatinsa s.a.w kum
-
Su waye “Tabi’ai” kuma meye matsayin tafsirin sahabbai da abin da ya fifita da shi
11182 2019/06/16 Ilimin Kur'aniKhadibul bagdadi yana cewa: Tabi i shi ne wanda ya abokanci sahabi. Amma a cikin maganar da Hakim ya fadi akwai nuni kan saki ba kaidi kan tabi i da cewa shi ne wanda ya hadu da sahabi kuma ya rawaito
-
Wadananne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani na wannan zamanin?
5872 2019/06/16 Ilimin Kur'aniTsarin tafsirin wannan zamani na da kebance - kebance da kuma da nagartar da babu ita a cikin tafsiran da suka gabata: ta bangaren amsa shibuhohi da warware tambayoyi da lamurran da suke kai- kaiwa a
-
A wane lokaci ne aka hada surorin Kur\'ani da ayoyinsa aka rubuta su suka zama kamar yadda suke a yau?
22662 2019/06/15 Ilimin Kur'aniDangane da hada Kur ani akwai ra ayoyi guda uku kamar haka: 1. Masu ra ayi na farko suna ganin an hada Kur ani ne tun lokacin Annabi tsara s.a.w yana raye ta hanayr kulawarsa da kariyarsa a karkashin
-
Kur\'ani mu’ujiza ne ta wasu fuskoki uku: a-Lafazi b-Sakonsa c-Ma’akinsa, Mene Ne Gwargwadon Abin Da Yake Nuna Mana Cewa Ta Kowacce Fuska Kasantuwar Kur\'ani Littafin Allah Ne?
7072 2019/06/15 Ilimin Kur'aniTa fuskacin yadda Kur ani yake gajiyar da mutane ba zai taba yiwuwa a ce ba littafin Allah ba ne domin gajiyarwar tasa ba a wannann zamanin ba ne kawai har ma a kowane zamani kamar gajiyarwar da ya yi
-
Akwai tuhumar da ake wa Annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame, mene ne labarin wannan kissa?
5542 2018/07/07 Ilimin Kur'aniKur ani littafi ne da yake matsayin littafin cikamakin annabawa s.a.w wanda yake kumshe da mu ujizozi masu tarin yawa ayoyin da suka fara sauka daga cikin kur ani yawancinsu sun gigita zukatan mutane
-
da lokacin saukar da kur'ani ta sauka lokaci daya da kuma ta sauka a hankali ahankali zuwa yau shaikara nawa ne?
23101 2012/11/21 Ilimin Kur'aniSauko da kur ani a cikin zuciyar manzon Allah mai tsira da aminci alokaci daya { daf i } tabbas ya faru ne a cikin dare na lailatulgadari { daya daga cikin darare na watan azumi mai alfarma } . Idan
-
Wa ‘ya’yan Adamu (amincin Allah ya tabbata a gare shi) suka aura?
11089 2012/07/25 Ilimin Kur'aniA kan sami ra ayoyi guda biyu a kan maganar auren ya yan Adam ( amincin Allah ya tabbata a gare shi ) . A wannan zamanin ba a sanya dokar haramcin dan uwa ya auri yar uwarsa ba, kuma ba wata hany
-
A yayin da aka ce: hakika Kur’ani daga wajen Allah tata’la ya zo, me ake nufin da wannan? Shin wannan yana nufin abin da ya zo daga wajen Allah ta’a la shi ne abin da Kur’ani yake kunshe da shi ne kadai ko kuma lafazozin sa da kalmominsa (furucunsa) ma daga wajen Allah ta’ala suka zo?
7806 2012/07/25 Ilimin Kur'aniHakika maganar cewa Kur ani daga wajen Allah ta ala yake zai yiwu a yi bayani a kan ta ta bangarori daban daban kuma maganar na da ma anonin masu yawa masu zurfafan ma ana, kuma ko wacce daga cikin wa
-
An lura da cewa Kur’ani mai girma shi ne mu’ujizar cika makin Manazannin Allah, to meye fuskokin gajiyarwar (kalu balen) da ke akwai a cikinsa?
15811 2012/07/25 Ilimin Kur'aniAn ambaci fuskokin gajiyarwar ( kalu balen ) da Kur ani mai girma ya yi wadda zai yiwu na ambaci uku daga ciki: Ya gajiyar ta bangaren yare da bayani Ya gajiyar da fuskacin abin da ya kun