Jumatano, 22 Januari 2025
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:امام مهدی عج)
-
idan mala’iku ne zasu taimaki imam mahdi (aj) su agaza, to dom me zai faku ba zai bayyana ba?
5880
2019/06/15
Sirar Ma'asumai
Game da bada amsar tambayar tilas mu lura da abubuwa biyu: Nafarko: Taimako na Ubangiji yana da sharuda na musamman. Idan sharudan basu kamalla ba to taikakon ba zai samu ba. Misali sharudan sun kamm
-
Shin ruwayar tashi daga Iran a karshen zamani abin la’akari ce (akwai kuwa)
8420
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Duk litattafan Shi a da sunna sun hadu kan cewa bayyanar imam mahdy ( AF ) wata saura zata share fagen zuwansa ( bayyanarsa ) zai zama ma abocin bakaken tutoci a wannan saura su ne masu shimfide alama
-
An samu hadisi daga imam Ali(a.s) cikin littafin anwarul mush’a’een, da ya yi magana game da masallacin jamkaran da dutsen khidr, shin wannan ruwaya ingantacciya ce da za a iya gasgata ta kuma za’aiya sata cikin mu’ujizozin Imam Ali (a.s)?
13446
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Bama musun yiyuwar wannan ruwaya kai tsaye sai dai wannan ruwaya ba a cika samunta ba sai a litattafan da suka yi nisan zango da zamanin amirul muminin ( a.s ) nisanda mafi karanci shi ne shekara dubu
-
Ta yaya za a iya fassara da tawilin hadisin da ya zo daga Imam Sadik (a.s) wanda yake nuna cewa duk wata fitowar fafatawa, tun kafin lokacin bayyanar Imamul Hujjah (ajjalal lahu ta’ala farajahush sharif) sababi ne na bala’i da wahalarwa ga Imamai da yan Shi’a. ta yanda wannan hadisin zai dace da juyin yuya hali na Musulunci (fito na fiton da ya kai ga kafa jamhuriyar musuluci a Iran).
17865
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Da farko dai: Hakika wadannan gungun ruwayoyin, ko dai sun zo ne a saboda ( Takiyya ) , ko kuma don wani lokaci ne na musamman, wanda babu wani amfani, ko tasiri, na yin juyin juya hali ta yin amfan
-
shin Imamul hujja a tsibirin bamuda yake zaune?
15433
2012/07/25
تاريخ بزرگان
Dalilin da ya sa wasu mutane suka yi ammanar cewa Tsibirin Bamuda shi ne mazaunar Imamu Mahdi ( a.s ) , gani suke Tsibirin Bamuda shi ne Jazijrayul Khadra a . Bisa kaddara cewa Jaziratuk Khadra a ita
-
Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
26949
2012/07/24
Sabon Kalam
Bahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi ( a.s ) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta da
-
Ta fuskacin abin da ya zo a tarihi akwai bayanin faduwar hukumomi da dauloli wata rana, to shin wannan dokar tarihin ta shafi hukumar Imam mahadi (a.s) ko kuwa?
8141
2012/07/24
Sabon Kalam
Wannan lamarin ba zai yiwu ba ga hukumar duniya ta Imam Mahadi ( a.s ) saboda dalilin faduwar wadancan hukumomin yana komawa zuwa ga zaluncin wadannan hukumomin ko kaucewarsu ga asasin adalci, ko kuma