Jumatano, 22 Januari 2025
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:حضرت فاطمه زهرا س)
-
An samu ruwaya ginanniya kan cewa Allah (s.w.t) ya haramtawa yayan Fatima shiga wuta, ina rokon a warware min wannan Magana
5599
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Wannan ruwaya an rawaitota daga litattafan Shi a da na sunna ana kuma ganinta daga ingantattu sabida yawan rawaitatta da aka yi da kuma litattafan da tazo daga ciki saidai yadda ake ganin yanayin da t
-
Kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa Sayyida Fatima (a.s) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima (a.s) lokacin haduwar ta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za a iya fuskantar da wannan hadisi?
12737
2018/07/07
Dirayar Hadisi
Kasancewar Sayyida Fatima a.s ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi hakan ba shi da wata matsala da ma asumancinta saboda da za ka lura da farkon hadisin da ma karshensa zaka fuskanci cewa wannan haduwa
-
Shin zai yiwu ai mana bayanin tafsirin suratu kausar?
14404
2017/06/17
Tafsiri
Suratu kausar sura ce da take da ayoyi guda uku abin da ya fi shahara gun malamai shi ne an sauke ta a garin makka; sannan dalilin saukar ta shi ne yayewa manzon rahama s.a.w damuwar da yake ciki saka
-
SHIN CUTAR DA NANA FADIMA ZAHARA’A (a.s) SHI YA SA TA YI WASICIN RAKATA DA JANA’IZARTA DA DADDARE, BATARE DA AN SANAR DA JAMA’A BA ?
10091
2012/07/26
Sirar Ma'asumai
Babgare biyu; Shi a da Sunna duka sun ruwaito cewa hakika Zahra a ( a.s ) ta fuskanci cutarwa bayan wafatin Babanta ( s.a.w ) , da hakan ya fusatar da ita. Haka nan ya zo a ruwayoyi cewa ta yi wasiya
-
shin labarin da ake cewa annabi ba ya barci har sai ya dora kansa a kan kirjin fatima ya inganta?
52371
2012/07/24
Dirayar Hadisi
kafin mu Amsa wannan tambayar yana da kyau a san cewa, su ruwayoyi gaba dayansu, za a iya kasa su kashi biyu, kashi na farko, anace musu ingantattu masu karfi Akwai kuma wani kashin na ruwayoyi, wadan
-
Duk da kasancewar Zahara (a.s) ta bar wannan Duniyar a lokacin da take da Karancin Shekaru ne, ba ta yi tsawon Rayuwa ba, a Bangare daya ke nan, a Daya bangaren kuma Hadisan da aka karbo daga wajenta ba su da yawa, gashi ta yi shekaru goma na Yaranta, to, ta yaya za a iya suranta cewa ta kai irin wannan matsayin da irin wannan darajar?
A takaice dai mene ne ya taimaka mata, Alhali tana yarinya mai shekaru goma sha takwas, ta kai matsayin da yake dai dai da na Annabawa ne, wasu irin kamala take da su har ta cancanci wannan matsayin? Don Allah a bamu amsa mai gamsarwa.
7784
2012/07/24
Tsohon Kalam
Ba shakka cewa Kur ani ya bayyana a Fili cewa Annabi Isa ( a.s ) an ba shi Matsayi mai Girma Alhali ma yana cikin Tsumman Goyo: sai Ta yi nuni a gare shi sai sukace ta yaya zamu yi Magana da wanda yak