Jumapili, 22 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:حضرت زهرا (س))
-
Kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa Sayyida Fatima (a.s) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima (a.s) lokacin haduwar ta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za a iya fuskantar da wannan hadisi?
12643
2018/07/07
Dirayar Hadisi
Kasancewar Sayyida Fatima a.s ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi hakan ba shi da wata matsala da ma asumancinta saboda da za ka lura da farkon hadisin da ma karshensa zaka fuskanci cewa wannan haduwa
-
Shin zai yiwu ai mana bayanin tafsirin suratu kausar?
14238
2017/06/17
Tafsiri
Suratu kausar sura ce da take da ayoyi guda uku abin da ya fi shahara gun malamai shi ne an sauke ta a garin makka; sannan dalilin saukar ta shi ne yayewa manzon rahama s.a.w damuwar da yake ciki saka
-
Duk da kasancewar Zahara (a.s) ta bar wannan Duniyar a lokacin da take da Karancin Shekaru ne, ba ta yi tsawon Rayuwa ba, a Bangare daya ke nan, a Daya bangaren kuma Hadisan da aka karbo daga wajenta ba su da yawa, gashi ta yi shekaru goma na Yaranta, to, ta yaya za a iya suranta cewa ta kai irin wannan matsayin da irin wannan darajar?
A takaice dai mene ne ya taimaka mata, Alhali tana yarinya mai shekaru goma sha takwas, ta kai matsayin da yake dai dai da na Annabawa ne, wasu irin kamala take da su har ta cancanci wannan matsayin? Don Allah a bamu amsa mai gamsarwa.
7759
2012/07/24
Tsohon Kalam
Ba shakka cewa Kur ani ya bayyana a Fili cewa Annabi Isa ( a.s ) an ba shi Matsayi mai Girma Alhali ma yana cikin Tsumman Goyo: sai Ta yi nuni a gare shi sai sukace ta yaya zamu yi Magana da wanda yak