Jumapili, 22 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:امام علی ع)
-
Wadanne Ne Mafi Mihammancin Hakkokin Zamantakewa A Matakin Kasa Da na Jaha A Mahangar Imam Ali (a.s)?
4356
2019/10/09
روایات و دعاهای برجای مانده
-
Me ake nufi da akwati wadda aka fada cikin hadisin ghadir da Manzo (s.a.w) ya ce a bawa imam Ali (a.s)?
6366
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Lafazin akwati yazo cikin wani bangaren hadisi da mai littafin bihar ya rawaito hakan yazo cikin fadinsa madaukakin sarki hakika alamar mulkinsa ita ce akwati da zai zo muku dashi acikinsa akwai nutsu
-
Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
5534
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Bamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu bari mu zabi wani da yazo cikin
-
Mene ne manufar Annabi (s.a.w) da ya ce: “Bai kamata a yi jayayya a gabana ba” abin da ya fada bayan yin jayayya a tsakanin sahabbai dom me ya nemi takarda? .
5246
2019/06/15
Sirar Ma'asumai
Wannan zancen yanki ne daga cikin hadisin kawo tawada da alkami ko takarda wadda sassa biyu suka ruwaito Shi a da Sunna a ruwayoyi daba-daban masu yawa; A wannan ruwayar akwai nuni ga abinda wasu saha
-
Shin Ammar Dan Yasir ya temaka wa Imam Ali (a.s) kan lamarin da ya faru a SaKifa ko kuwa?
3991
2018/11/04
سقیفه بنی ساعده
Mutane da dama sun tafi kan cewa Imam Ali shi ne shugabansu amma yanayin yanda suke yi masa biyayya kuma suka sallam masa ya banbanta babu tantama tun a farko Ammar ya kasance matemaki kuma mabiyu wan
-
shin ahalissunna sun canzama ayoyin gadir da zuka zo a cikin kur'ani wuri?
14647
2012/11/21
Tsohon Kalam
Mafiya yawa na masu fassarar kur ani daga bangaren sunna da shi a, sun tafi akan cewa; الیوم یئس الذین jimlace wadda tazo tsakanin aya ta ukku ta suratul ma ida dan haka acin ilimin nahawu bata da muh
-
Idan wasiyyin Annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi an san shi tun farko, to me ya sa Annabi rataya mas'alar wasiyya da mas'alar amsawar su da amsa kiran Annabi?
13744
2012/09/16
Tsohon Kalam
Matafiyar shi a game da abin da ya shafi Imama taken rairayu a matsayin cewa mukami ne kuma baiwace ta Allah Allah madaukakin sarki Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ne ka
-
Don me ya sa Imam Ali (a.s) ya sanya wa ‘ya’yansa sunayen halifofin da suka gabace shi, tare da kuwa sabawarsa da kin sa gare su?
12496
2012/08/27
Tsohon Kalam
Idan muka koma wa tarihi da littattafansa zamu ga cewa Abubakar dan Ali dan Laila yar Mas ud assakafi, da Umar dan Ali dan Ummu habib, da Usman dan Ali dan ummul Banin ( s ) , dukkansu ya yan Imam Ali
-
A wace huduba amir ya yi maganar maganar danniyar da aka yi masa a halifanci har sau uku da danganen hukuncin zuciyarsa?
11652
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Amir ya bayyana tare da bayani wannan cikin huduba ta uku a nahj da aka sani da shakshakiyya, kamar yadda ya zo daga cikinta amma wAllah ( SW ) i ya sanyata inda a karshe yake cewa faufaufau ( haihata
-
mu mun yi imanin cewa dole ne ma’asumi ya zamanto ya baranta daga duk wani nakasu na zahiri da na boye. Bisa la’akari da haka shin hadisan da ke magana a kan gajertar Imam Ali (a.s) sun kuwa inganta?
9188
2012/07/25
تاريخ بزرگان
Domin mu yi bayyanin madu in, zamu yi zance kan mas alar ta bangare uku: Shin abin da aka ruwaito dangane da gajertar Imam Ali ( a.s ) haka ne ko ba haka ba? Idan har ya ingata shin gajerta a
-
Na karanta a cikin nahjul balaga cewa Imam Ali (akwai sanda ya taba ce wa wani bakawarije “kai wawulo” ma’ana maras hakora! Shin ya kyautu wannan tozartawa ta fito daga amirul muminin?.
13694
2012/07/25
تاريخ بزرگان
Ka iya samun wani mutum yana kokarin cin mutuncin wani da yake adawa da shi ko ta hanyar bata masa rai da tsawa da tada hankali. To shi Musulunci yana ba da damar ramuwa, watau ramuwar gayya . Sai dai