Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:کلام)
-
Wasu daga cikin mala’iku ba su da wani aiki sai bautar Allah da yi masa tasbihi, shin wannan aikin da suke yi suna da zabi a kai yin haka ko kuwa? Kuma idan har ba su da zabi a kan hakan, to shin Allah yana da bukatuwa zuwa wannan ibadar ta su ko kuwa?!
8436 2020/05/19 جبر یا اختیار و عدالت پروردگارAllah baya amfana da ibadar wani daga cikin bayinsa da komai ba tare da banbancin cewa bawan ya yi ta ne bisa son ransa ko kuwa. Sai dai yin ibada bisa zabi na da amfani wajen kara samun kamala da dau
-
Shin a kwai wanda zai shiga aljannan, wanda kuma shi ba Shi\'a mabiyin Imamai sha biyu (a.s) ne ba? Kuma a ranar kiyama wane sakamako ke jirnasu?
8132 2020/05/19 مفاهیم قرآنیMa aunin shiga aljannan shi ne imani da aiki na gari. Dan shi a ma zai shiga cikin aljanna bisa sharadi kasantuwar sa dan shi a kadai ba zai zama dalilin shigar sa allajannan ba ya zama lallai ya yi a
-
Shin Da Gaske Ne Addinan Da Suka Gaba Ta Kamar Yahudanci Da Nasaranci Su Ma An Shar’anta Musu Yin Dalla Irin Tamu?
5920 2019/10/09 کلیات
-
Idan Musulunci Ne Mafi Kammalar Addinai; Menene Ya Sa Mafi Yawan Mutanen Duniya Ba su Karbe Shi Ba?!
5572 2019/10/09 --- مشابه ---
-
Idan Har Musulunci Addini Ne Na Tausayi Da Soyayya; To Ta Wane Irin Kallo Zamu Yi Wa Ayoyin Ka Kunshe Da Kausasawa A Cikin Kur\'ani?!
7237 2019/10/09 دین اسلام
-
Yaya nau’ikan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
7525 2019/06/16 اصطلاحاتBayani kan menene hulul shiga jiki da ittihadi hadewa hulul a harshen larabci ya samo asali daga kalmar halla da ma anar sauka [ 1 ] amma Kalmar ittihad ita kuma tana da ma anar abubuwa biyu su hade s
-
Kur\'ani mu’ujiza ne ta wasu fuskoki uku: a-Lafazi b-Sakonsa c-Ma’akinsa, Mene Ne Gwargwadon Abin Da Yake Nuna Mana Cewa Ta Kowacce Fuska Kasantuwar Kur\'ani Littafin Allah Ne?
6912 2019/06/15 Ilimin Kur'aniTa fuskacin yadda Kur ani yake gajiyar da mutane ba zai taba yiwuwa a ce ba littafin Allah ba ne domin gajiyarwar tasa ba a wannann zamanin ba ne kawai har ma a kowane zamani kamar gajiyarwar da ya yi
-
Akwai wasu Hadisai har a cikin Littattafan Shi’a da suke hana a yi Gini a kan Kaburbura, shin duk da samuwar wadan nan Ruwayoyin ta yaya zamu iya Halatta gina Kabari, da da Kubbobi a kan Makwantan Imamai?
5263 2019/06/15 Dirayar HadisiAlkur ani mai girma ya ambata a fili sosai game da mas alar gina masallaci a kan kaburburan As- habul Kahafi a inda ya ambaci labarinsu kuma ya halatta shi ne bai hana ba a a sai dai ma ya ambace shi
-
Shin riwayoyin da suke cewa salmanul Farisi da Abuzarri lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu
Salamu alaikum shin Hadisin da aka nakalto daga littafin biharul anwar da cewa wasu daga cikin sahabban Manzon Allah (s.a.w) da sahabban imam Ali (a.s) misalin salmanu da abuzarri lokacin bayyanar imam Mahadi (as) zasu dawo wannan duniya kuma zasu kasance daga mataimakan imam zaman (as) shin wadannan riwayoyi suna da ingantaccen tushe ko kuma daga raunana suke?
5969 2018/07/07 Dirayar HadisiKamar yadda ka sani shi batun raja a lamari ne yake daga akidojin shi a imamiya kuma ita raja a ma anarta ita ce: dawowa duniya bayan mutuwa gabanin tashin kiyama sannan raja a ba ta shafi kowa da kow
-
A lokacin da hura wa Annabi Adam (a.s) rai me ya fara cewa?
4981 2017/06/17 HdisiAn rawaito cewa lokacin Allah madaukaki ya hura wa Annabi Adam daga ransa sai ya ta shi mutum madaidaici sai ya zauna ya yi atishwawa sai aka yi masa ilhama da ya ce:≪alhamdu lillahi rabbil aalamin≫ g
-
Shin zai yiyu a sami alaKa tsakanin Mutum da Aljani?.
36274 2017/05/22 TafsiriKur ani mai girma ya tabbatar da samuwar aljani kuma ga wasu daga cikin bayanai kan aljani. 1- Aljani halittace da aka yi shi da wuta saBanin mutum shi da kasa aka halicce shi. [ 1 ] 2- Y
-
Ayar nan ta {Ba kai ne ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jife sai dai Allah ne ya yi jifan}. Ya tafsirin ta yake? Me ash’arawa suke cewa kuma me mu’utazilawa suke cewa kuma shin wannan ayar na da alaka da tilastawa da zabi?
6518 2017/05/21 TafsiriA cikin Kur ani mai girma muna karanto wannan ayar { lalle ba ku yake su ba sai dai Allah ne ya yake su kuma Ba kai ne ya kai wannan Annabi ka yi jifa ba a lokacin da ka jefe su da kasa da duwatsu a l
-
Ya Ma’aunin Ubangiji ya ke wajen zabar wasu gungu daga cikin mutane domin ya ba su mukamin Annabta?
5306 2017/05/21 The Recognition of the Holy ProphetNufin Allah da iradar sa na da tsari da kaidoji ko dokoki kuma ayyukan sa ba mara sa ma ana da manufa ba ne ballantana ma bisa tsarin na hikima da ilimi da tausayi yake zaratar da komai. Don haka ne
-
Me ya sa Kur\'ani ya fifita yahudawa kan sauran mutane?
8027 2017/05/21 TafsiriAllah madaukaki ya yi magana kan jikokin Annabi Yakub yana mai cewa { yaa bani isra ila ....... inni fadhdhaltukum alal aalamin } { ya ku ya yan Yakub ....... hakika ni ne na fifita ku a kan sauran m
-
Bisa wane dalili ne zamu yarda ingancin Mu’ujizar Annabawa, ta yadda za’a banbantasu da kwararrun matsafa, da masu rufa-ido?
5728 2017/05/21 ارتباط میان نبوت و معجزهDalilin gaskata Annabawa a kowa ne zamani shi ne abin da karantarwarsu ta kunsa wadda don ita suke bayyana mu ujizozi da kan gagari a kwaikwaya. Su wadannan mu ujizozi suna daga cikin hujjoji bayyanan
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
6241 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare
-
Shin ya inganta a karanta kur\'ani ga matattu?
5974 2017/05/20 HdisiDangane da tabbatar da mustahabbancin karanta kur ani ga mamata akwai nau in dalili kan hakan guda biyu: nau in farko shi ne riwayoyi da suke gamammen bayani kan tunawa da mamata domin su mamata suna
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
11533 2014/01/27 Tsohon Kalamsamuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne
-
shin ahalissunna sun canzama ayoyin gadir da zuka zo a cikin kur'ani wuri?
14598 2012/11/21 Tsohon KalamMafiya yawa na masu fassarar kur ani daga bangaren sunna da shi a, sun tafi akan cewa; الیوم یئس الذین jimlace wadda tazo tsakanin aya ta ukku ta suratul ma ida dan haka acin ilimin nahawu bata da muh
-
menene abin sha mai tsarkakewa?
17284 2012/09/16 Tsohon KalamAshsharab abin nufi duk abin sha Addahiru abin nufi mai tsaki mai tsarkakewa wannan kalma an yi amfani da ita a cikin ayoyi daban-daban a gidan aljanna ana samun abin sha mai tsarki mai dadi iri-iri m
-
Idan wasiyyin Annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi an san shi tun farko, to me ya sa Annabi rataya mas'alar wasiyya da mas'alar amsawar su da amsa kiran Annabi?
13625 2012/09/16 Tsohon KalamMatafiyar shi a game da abin da ya shafi Imama taken rairayu a matsayin cewa mukami ne kuma baiwace ta Allah Allah madaukakin sarki Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ne ka
-
Shin addini ya zo ne don ya mayar da mu masu 'yanci ko kuma don ya dabaibaye mu?
15491 2012/09/16 Sabon KalamZai yiwu mu fara bayani a kan al amarin yanci ta hanyar bincike da karatu dangane da ra ayin addini ta fage biyu: yanci na ma ana da yanci na zamantakewa da siyasa. Hakikanin mutum idan mun danganta s
-
Zai yiwu ga fakihi ya damga ani ga Kur'ani alhalin ba shi da mukaddima ta ilmi?
11514 2012/09/16 Sabon KalamAbin da zamu kawo a dunkule shi ne msar tambayar. Hakika Kur ani tushe ne daga tushen shari a, kuma shi ake komawa don gane ra ayin addini. Ba hakan nan ake istinbadi da Al-Kur ani ba sai abu
-
Mana neman a fassara mana wannan ayar mai albarka:
(لا إكراه فى الدين قد تبين الرشد من الغي...))
Tare da bayanin tafsirai daban-daban na ita ayar.
22182 2012/09/16 Tsohon KalamIdan muka dubi tafsirin da aka kawo dangane da ayar nan mai albarka zamu iya qididdige tafsirin a cikin maganganu guda biyar, ingantacciyar maganar tana xauke da saqo wanda ya game kowa da kowa har ma
-
Me yasa Allah bai nufin shiryar da mutane gaba daya ba, kuma kowa ya sami alheri?
12117 2012/09/16 Tsohon KalamTabbas abin da aka gano a cikin wannan ayar ta 13 cikin Suratul Sujada mai albarka cewa Allah bai so mutane gaba dayansu su sami shiriya ba, wannan maganar ba haka ba ce, hakika abin sabanin haka ne d
-
Shin mutum na da zabi? Yaya iyakar zabin sa yake?
9856 2012/09/16 Tsohon KalamSau da yawa mukan sami kawunan mu baki a rayiwa kuma makadaita, sai ka ga mun samu kan mu a hanyar da ba makawa dole sai mun tafi a kanta, wannan ita ce tabbatacciyar hanyar rayuwar mu ta tuntuni, kum
-
Ta yaya za a magance matsala, idan lamarin na hankali ya ci karon da na addini?
13934 2012/09/16 Sabon KalamHankali shi ne hujjar Allah ta addini wacce ya ba wa mutum, hankali ke yi wa mutum jagora har ya kai shi ga samun cikakkiyar kamala, Shari`a hujja ce ta fili wacce take hana mutum gurbata da cutaya ku
-
Don me ya sa Imam Ali (a.s) ya sanya wa ‘ya’yansa sunayen halifofin da suka gabace shi, tare da kuwa sabawarsa da kin sa gare su?
12407 2012/08/27 Tsohon KalamIdan muka koma wa tarihi da littattafansa zamu ga cewa Abubakar dan Ali dan Laila yar Mas ud assakafi, da Umar dan Ali dan Ummu habib, da Usman dan Ali dan ummul Banin ( s ) , dukkansu ya yan Imam Ali
-
Shin hadisin da ke cewa “duk wanda ya mutu ba shi da bai’ar imamin zamaninsa (Imaminsa) ya yi mutuwar jahiliyya” daga manzo (s.a.w) yake kuwa?
8786 2012/07/26 Tsohon KalamBai a na da bangarori biyu, mai bai a ( sauran mutane ) da wanda ake yi wa bai ar ( wato su ne manzo ( s.a.w ) da imamai ( a.s ) ) . Tare da cewar manzo ( s.a.w ) shi ne hujja kuma shugaba, don haka s
-
me ake nufi da duniyar zarra
9619 2012/07/26 Tsohon KalamDuniyar zarra ko kuma duniyar alkawari, na nufin wani lokaci ko wata marhala ko mahalli ko kuma wata duniya ce wacce Allah ta ala ya fitar da rayukan dukkanin mutane daga cikin tsatson Annabi Adam ( a
-
Me zancen Allah Madaukaki yake nufi da cewa: “Yayin da za a tayar da dabbobi”? To shin za a taro dabbobi ne domin a yi musu tambaya?
12276 2012/07/25 Tsohon KalamMa anar tayarwa a luga da kuma a ma ana ta shari a: A ma ana ta luga taro yana nufin a tattara abu waje daya, amma a yaren shari a, yana nufin Allah zai tattara halittu domin ya yi musu tambaya su ba
-
Saboda me aka halicci Iblis (shaidan) da wuta?
15666 2012/07/25 Tsohon KalamTabbas Allah mai tsarki da daukaka mai hikima ne ta kowace fuska, sannan dukkanin ayyukansa ya yi su ne bisa asasi na hikima ta karshe, to doron wannan asasi dukkanin samammu Allah ya halicce su ne a
-
mene ne hadafin halittar dan Adam
16856 2012/07/25 Tsohon KalamAllah madaukaki shi kansa samuwa ce da ba ta da iya ka ta ko wane bangare kuma y atattara dukkanin wani nau I na kamala kuma samar da halittu tana nufin koraro da baiwa da ni ima kuma hakika allah mad
-
Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
6970 2012/07/25 Tsohon KalamDAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY ( MZ ) E imamai ma asumai ( a.s ) suna da wilayar da Allah ( s.w.t ) ya sanya musu da wacce shari a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai ; sai dai cewa ita
-
Wasu kungiyoyi ne Addinin musulunci yake umartan a yake su kuma wasu kungiyoyi ne, yake umartan ayake su har sai sun musulunta, ko su ba da jiziya.
13783 2012/07/25 Tsohon KalamAdinin musulunci shi ne cikamakin addinan sama na Allah, bai kebanta ga wasu mutane kawai banda wasu ba, ko ga wani lokaci banda wani ba, sai dai shi musulunci ya zo ne ga dukkan mutane gaba daya, Kum