advanced Search
Dubawa
5077
Ranar Isar da Sako: 2017/06/17
Takaitacciyar Tambaya
A lokacin da hura wa Annabi Adam (a.s) rai me ya fara cewa?
SWALI
A lokacin da aka hura wa Annabi Adam (a.s) ruhi waca magana ya fara furtawa?
Amsa a Dunkule
An rawaito cewa lokacin Allah madaukaki ya hura wa Annabi Adam daga ransa sai ya ta shi mutum madaidaici sai ya zauna ya yi atishwawa, sai aka yi masa ilhama da ya ce:≪alhamdu lillahi rabbil aalamin≫ “godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai” sai kuwa ya fadi hakan, sai Allah madaukakin sarki ya ba shi amsa da cewa: “Allah ya yi maka rahama kuma don haka na halicce ka don ka kadaita ni ka bauta min ka gode min ka yi imani da ni kuma kar ka kafirce min sannan kar ka tara ni da wani abokin tarayya”;[1] »yarhamakul lah wa li haza khalaktuka lituwahhida ni wa ta’abuda ni wa tahmuda ni wa tu’umina bi wala takfura bi wala tushrika bi shai’a«.
Don haka farkon abin da Annabi adam ya fara cewa gudiyar ubangije ce da bisa ilhama da aka kimsa masa[2] kuma farko maganar da Allah ya fara yi da shi ita ce tagwai din godiyar ubangiji[3].
 

[1] Ibni dawus lai dan Musa, a cikin sa’ad al-saudi linnufus mandhud shafi 34, kom, daruk zakhir . ibni fahad hilli Ahmad dan Muhammad  a cikin uddatu al-da’i wa najahusl sa’i sh 144- 145 darul kutub al-islami bugu na farko shekara 1407.
[2] Kabir madani, sayyid alikhan dan Ahmad, a cikin riyadhul salikin fishrhi sahifatu sayyidu sajidin. J 1 sh 319, kom tdaftari intisharat islami bugu na farko, 1409.
[3] Uddatu al-da’I wa najahul sa’I shafi 145.
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa