Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:تاریخ)
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Sayyida Khadija (a.s) A Takaice?
5957 2019/10/09 تاريخ بزرگان
-
Shin Zaku Iya Jero Mana Sunayen Daukakin Annabawa Baki Dayansu?
11988 2019/10/09 تاريخ بزرگان
-
A Wane lokaci tarihin musulunci ya fara?
9762 2019/06/16 تاريخ کلامBayan aiko Manzon Allah s.a.w zuwa lokacin da iyakancin zagayen fadin daular musulunci ta kasance a iyakancin wani yanki daga kasan saudiyya a yanzu a sakamakon karancin adadin musulmai da kuma Karanc
-
don me ake kiran annabi Muhammad (s.a.w) amintacce?
5483 2019/06/12 تاريخ بزرگانAmintacce shi ne kishiyan mayaudari watau ana nufin mutumin da ba ya yaudarar jama a kuma kowa ya natsu da shi ya dogara da shi bisa kyawun dabi unsa. Idan muka waiga zuwa ga halayen Annabi s.a.w ta m
-
shin a ina kaburburan wasu annabawan suke irin su annabi shu’aibu, ludu, yusuf, yunus, ibrahim? Yaya suka rasu? Shin kowannensu yana da harami da hubbare?
6984 2019/06/12 تاريخ بزرگانKusan akwai sabani tsakanin malaman tarihi a kan batutuwa masu yawa da suka Shafi tarihi kamar bayanin Kur ani yadda rayuwar wasu muhimmam mutane ta gudana musaman annabawan Allah sai dai kalilan daga
-
Mene ne mafi muhimmancin abu a tarihin rayuwar annabi Ibrahim (a.s) bisa dogaro da ayoyi da ruwayoyi?
16295 2019/06/12 تاريخ بزرگانZa a iya karkasa rayuwar Annbi Annabi Ibrahim a.s zuwa mtakai uku; kamar haka: 1. Matakin kafin annabta 2. Matakin annabta da fafatawa da bautar gumaka da tunkararsu 3. Matakin hijira daga Babila d
-
Akwai wani mutum da Manzon Allah (s.a.w) ya taho da shi daga Kasar roma, shin wannan mutumin shi ne dai Yasir baban Ammaru?
4765 2018/11/04 تاريخ بزرگانBaban Ammar sunansa Yasir Dan Aamiru Anasi ya kasance mutumin Yeman ne [ 1 ] daga yankin muzhij daga Kabilar Anas [ 2 ] har lokacin da ya isa samartaka ya kasance ya na rayuwa a Yeman yana da Yan uwa
-
Wadannan Baitocin Waka Ammar Dan Yasir Ya Rera A Lokacin Da Ake Aiki Ginin Masallacin Manzo (S.A.W)?
6659 2018/11/04 Ilimin SiraAllama majlisi a cikin biharu ya rubuta cewa: a lokacin da Manzo s.a.w tare da sahabbansa suka kasance suna gina masallaci sai wana sahabi ya zo wucewa ya tsaba ado yana sanye da tufafi mai kyau a lok
-
Iso in sami masaniya kan rayuwar Mikdadu dan Aswad shin zaku aiko min da halayyar rayuwarsa?
6806 2018/11/04 تاريخ بزرگانA shekata ta sha shida bayan shekarar giwa aka haifi Mikdadu dan Aswad kuma an san shi da sunan Mikdadu dan Aswad bakinde. Kuma sunan mahaifinsa Amru kuma shi ne mutum na goma sha uku a musulunta ta w
-
Yaushe Aka Haifi Ammar Dan Yasir Kuma Wace Irin Rawa Ya Taka A Kwanakin Musulunci Na Farkon?
4777 2018/11/04 تاريخ بزرگانYa Dan uwa mai girma muna masu baka hakuri sakamakon jinkirin da aka samu wajen aiko maka da amsar tambayarka/ki a sakamakon yanayin ayyuka da suka sha kanmu. Ammar Dan Yasir Dan Aamir ana yi masa a
-
Salmanul Farisi tun daga farko har zuwa lokacin da ya karbi musulunci bisa wane tafarki ya shude kuma daga karshe mai ya faru?
14799 2018/07/07 تاريخ بزرگانSalmanul Farisi ya kasance dan manumin iraniyawa ne shi wanda ya ga Manzon Allah s.a.w a birnin Madina kuma ya yi imani da shi sai Manzon Allah s.a.w ya siye shi ya yanta shi. A lokacin rayuwar Manzo
-
Salmanul farisi da Ammar dan Yasir a lokacin halifancin Umar sun karbi makamin gomnoni, idan har Umar ya kasance wanda ya yi ridda kuma shi azzalumi ne a mahangarsu, to me yasa suka karbi wannan matsayin a lokacin da yake mulki?
12666 2018/07/07 TarihiA bisa la akari da bayanai masu zuwa zamu bayanin kuma mu bada amsa kan ma anar mabiya:- Duk da cewa Shi a na da tsokaci kan halifofi amma ba su dauke su a matsayin wadanda suka yi ridda ba kuma
-
ina so a ba ni tarihin Jundubu dan Janadata (Abuzarril Giffari)?
16865 2017/06/17 تاريخ بزرگانYa kai dan uwa mai girma; Muna baka hakuri saboda jinkirin da aka samu wajen bada amsar tambayarka a sakamakon wasu larurori na aiki:- Shi ne jundubu dan janadata ko kuma a ce Abuzarril giffari yan
-
Don Allah ina so ku yi min bayanin tarihin rayuwar Arkam dan Abi Arkam a takaice?
4592 2017/06/17 تاريخ بزرگانCikakken sunan Arkam dan Abi arkam shi ne: Arkam dan Abi arkam Abdu Manaf dan Asad dan Abdullah dan Umar..... dan lu ayyu bakuraishe bamahzume [ 1 ] babar sa ita ce Ummayatu yar Abdul Harisu daga kabi
-
Shin akwai ingancin ruwayoyin nan da suka nuna Imam Husaini (a.s) ya na da wani matsayi da makami da darajoji? Shin wannan darajar suma sauran Imamai ma\'asumai (a.s) suna da ita?
4592 2017/05/21 تاريخ بزرگانLallai babu shakka Imam Husaini a.s yana da wasu baye-baye na masamman. Kamar kasantuwarsa baban Imamai a.s wadanda dukkansu sun biyo ta tsatsonsa ne a.s . Ana samu waraka ta hanyar Turbarsa da karbuw
-
menene cikakken tarihin rayuwar sahabi hujr dan Adi (rd) wanda kwanakin da suka wuce wahabiya suka aikata ta”addancin tone kabarinsa a kasar siriya?
8572 2016/07/12 تاريخ بزرگانHujr bin Adi Al-kindi; ya na cikin sahabban manzon rahama { s.a.w } sannan bayan wafati ya kasance cikin kebantattun sahabban imam Ali as mai cika alkawali hakika hujr bin adi ya halarci yakokin da im
-
ya rayuwar Abuddarda” da kasance? mene ne Mahangar ahlul baiti a kan shi? Mine ne hukuncin ruwayoyin da a ka rawaito daga gare shi?
10196 2012/07/26 تاريخ بزرگان{ uwaimar dan malik } wanda ya shahara da alkunyar abuddarda dan asalin kabilar khazraj yana daga cikin sahabban manzon Allah s.a.w . yana daya daga cikin mutanen khazjar da suke rayuwa a madina ya sh
-
Me ya sa batun isma da biyayya ga imamai (a.s) da masu da’a bai samu gurbi ba kuma ba a tattauna batun ba zamanin imam Ali (a.s) da imam Hasan (a.s) kamar yadda aka yi a zamanin imam Sadik (a.s)?
7839 2012/07/25 تاريخ بزرگانZancen isma da biyayya ga Imamai Ma asumai ( a.s ) an tattauna a kansu tun zamanin Manzon Allah ( s.a.w ) . Sai da zamanin Imamu Sadik ( a.s ) ya bambanta da sauran zamuna nan sauran Imamai ( a.s ) .
-
mu mun yi imanin cewa dole ne ma’asumi ya zamanto ya baranta daga duk wani nakasu na zahiri da na boye. Bisa la’akari da haka shin hadisan da ke magana a kan gajertar Imam Ali (a.s) sun kuwa inganta?
9124 2012/07/25 تاريخ بزرگانDomin mu yi bayyanin madu in, zamu yi zance kan mas alar ta bangare uku: Shin abin da aka ruwaito dangane da gajertar Imam Ali ( a.s ) haka ne ko ba haka ba? Idan har ya ingata shin gajerta a
-
Me ya sa ‘ya’yan imamu Husain suka girmi ‘ya’yan imamu Hasan (a.s)?
6340 2012/07/25 تاريخ بزرگانWannan ba wani abin mamaki ba ne, domin ba wata hujja ta al ada da ta hankali da ta hana ya yan kani su girmi ya yan wa, mussam idan ya zamana tazara tsakanin yan uwa biyun ba mai yawa ba ce kamar yad
-
shin ya inganta mutum ya karanta littatafan wasu malamai irinsu Dr. Ali shari’ati (a.j)?
8787 2012/07/25 تاريخ بزرگانAkwai ra ayoyi mabanbanta masu sabani da juna dangane da karanta littatafan Dr. Ali Shari ati. Akwai masu wuce gona da iri, akwai masu tauye shi. Sai dai daidaitaccen ra ayi kan batun shi ne ra ayin S
-
shin Imamul hujja a tsibirin bamuda yake zaune?
15308 2012/07/25 تاريخ بزرگانDalilin da ya sa wasu mutane suka yi ammanar cewa Tsibirin Bamuda shi ne mazaunar Imamu Mahdi ( a.s ) , gani suke Tsibirin Bamuda shi ne Jazijrayul Khadra a . Bisa kaddara cewa Jaziratuk Khadra a ita
-
Na karanta a cikin nahjul balaga cewa Imam Ali (akwai sanda ya taba ce wa wani bakawarije “kai wawulo” ma’ana maras hakora! Shin ya kyautu wannan tozartawa ta fito daga amirul muminin?.
13581 2012/07/25 تاريخ بزرگانKa iya samun wani mutum yana kokarin cin mutuncin wani da yake adawa da shi ko ta hanyar bata masa rai da tsawa da tada hankali. To shi Musulunci yana ba da damar ramuwa, watau ramuwar gayya . Sai dai
-
shin Allama Majlisi na daga cikin wadanda suka habaka Daular Safawiyawa, kana mai yaba wa mahukuntanta?
6286 2012/07/24 تاريخ بزرگانDangantaka tsakanin malaman Shi a da mahukuntan daular Safawiya da ma mahukunta na wasu dauloli da nufin raunana Shari a ba ne. Dalilan yin hakan su ne samar da mamora da kyakkyawan manufa ga al umma
-
Nawa ne adadin ‘ya’yan Adam da Hawwa?
20529 2012/07/24 تاريخ بزرگانBabu wani ra ayi mai karfi kamar yadda ya zo a cikin abubuwan da suka faru a tarihi masu yawa game da adadin ya yan Adam ( a.s ) , don haka ne muka ga sabani mai yawa da ra ayoyi mabambanta kan sunaye