Jumapili, 22 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:کلام جدید)
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
11584
2014/01/27
Tsohon Kalam
samuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne
-
Shin addini ya zo ne don ya mayar da mu masu 'yanci ko kuma don ya dabaibaye mu?
15648
2012/09/16
Sabon Kalam
Zai yiwu mu fara bayani a kan al amarin yanci ta hanyar bincike da karatu dangane da ra ayin addini ta fage biyu: yanci na ma ana da yanci na zamantakewa da siyasa. Hakikanin mutum idan mun danganta s
-
Zai yiwu ga fakihi ya damga ani ga Kur'ani alhalin ba shi da mukaddima ta ilmi?
11572
2012/09/16
Sabon Kalam
Abin da zamu kawo a dunkule shi ne msar tambayar. Hakika Kur ani tushe ne daga tushen shari a, kuma shi ake komawa don gane ra ayin addini. Ba hakan nan ake istinbadi da Al-Kur ani ba sai abu
-
Ta yaya za a magance matsala, idan lamarin na hankali ya ci karon da na addini?
14043
2012/09/16
Sabon Kalam
Hankali shi ne hujjar Allah ta addini wacce ya ba wa mutum, hankali ke yi wa mutum jagora har ya kai shi ga samun cikakkiyar kamala, Shari`a hujja ce ta fili wacce take hana mutum gurbata da cutaya ku
-
Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
26832
2012/07/24
Sabon Kalam
Bahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi ( a.s ) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta da
-
Yaya za a azabtar da mutanen da suka kirkiro wani abu mai amfani ga dan'adam alhalin ga hidimar da suka yi?
10732
2012/07/24
Sabon Kalam
Zamu iya kasa mutanen da suka riki musulunci zuwa jama a gida biyu ne: 1- Jama ar da ake kira jahili mai takaitawa ko kafiri mai takaitawa, ana nufin su ne wadanda kalmar gaskiya da sakon gasiya na
-
Me ake nufi da gaskiya, kuma wace hanya ce zata kai ga samun hakikanin gaskiya?
22955
2012/07/24
Sabon Kalam
Gaskiya tana nufin hanya matsakaiciya, wato ana nufin maganar daidai da bin hakika, gaskiya ita ce sanya komai da hikima bisa mahallinsa da ya dace da shi. Sannan bin gaskiya da tafiya kanta bisa ta
-
Shin yawan masu karkata daga addini tana nuna lalacewar mahangar nan ce ta cewa akwai dabi'ar halittar karkata zuwa ga addini ga mutum?
9995
2012/07/24
Sabon Kalam
An halicci mutum yana kan karkata zuwa ga riko da addini, kuma mafi yawan mutane sun amsa wannan kira, mutum a bisa zatin dabi ar halittarsa yana kokarin fuskanta ne zuwa ga gaskiya da son hakika, sai
-
Ta fuskacin abin da ya zo a tarihi akwai bayanin faduwar hukumomi da dauloli wata rana, to shin wannan dokar tarihin ta shafi hukumar Imam mahadi (a.s) ko kuwa?
8091
2012/07/24
Sabon Kalam
Wannan lamarin ba zai yiwu ba ga hukumar duniya ta Imam Mahadi ( a.s ) saboda dalilin faduwar wadancan hukumomin yana komawa zuwa ga zaluncin wadannan hukumomin ko kaucewarsu ga asasin adalci, ko kuma
-
Ku Malamai Kuna Cewa Addini Yana Tabbatar Da Hukuncin Hankali, Saboda Haka Ana Iya Dogara Da shi, To, Idan Al’amarin Haka Yake, Ke nan Zamu Samu Amsar Cewa Muna Iya Yin Hukunci Da Hankalin Mu Kawai? Kuma Shin Tun A Farko Ma Mene Ne Muhimmanci Ma’ana, Da Wajabcin Takalidi?
8744
2012/07/24
Sabon Kalam
Hankalin Da Shari a Take Tabbatar Da shi, Ba Shi ne Wannan Hankali Na Lissafi Wanda Yake Tunanin Maslaharsa Kawai ba, Wanda Ako Yaushe Muke Amfani Da shi, Ko Da Yake Shi ma Shari a Tana Tabbatar Da sh
-
Shin mutum zai iya dawwama; idan haka ne, don me ya sa bai dawwama ba a duniya?
11048
2012/07/24
Sabon Kalam
Yana daga abin da yake jan hankli mai kyau a cikin kur ani mai girma cewa yana ganin mutum wani halitta ne na sama madaukaki mai yanci, kuma wannan jikin nasa ba komai ba ne sai wata sheka ta dan wani
-
Mene ne ma'anar jagorancin malami?
12030
2012/07/24
Sabon Kalam
Kalmar Wali da larabci tana da ma ana guda uku: 1-masoyi, 2-aboki, 3-mataimaki. Bayan haka akwai wasu kalmomi kuma da suke nufin; 1-Salladuwa 2-Jagoranci da shugabanci. Wilaya kalma ce da ake amfan
-
Wane matsayi ne jagorancin malami yake da shi a shi'anci?
7460
2012/07/24
Sabon Kalam
A mahangar Shi a, jagorancin malami a lokacin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) , shi ci gaba ne na jagorancin imamai ma asumai ( a.s ) , kamar yadda su ma jagorancinsu ci gaba ne na jagorancin manzon Allah
-
Don me ya sa za a iya nuna wani tunani matsakaici game da gamewar tunanin musulunci?
8600
2012/07/24
Sabon Kalam
Musulunci shi ne addinin karshe kuma mafi kamala, don haka ne a kowane fage na rayuwar mutum ko ta daidaiku ko ta jama a muke ganin samun shiryarwa a dukkan wadannan fagage. A cikin tunanin fikirar mu
-
Saboda me samuwar tunani daya gamamme don bayanin musulunci yake dole?
7374
2012/07/24
Sabon Kalam
Zuwa yanzu malaman addini suna da masaniya mai yawa da aka tattara ta game da ilimin musulunci wanda yake kunshe da dokoki da ka idoji. Akwai tafarkin ganin abubuwa ta mahanga tsukakkiya da kuma ta ha
-
Yaya aka samu tunanin akidar Rashin addini mai cewa siyasa daban take da addini?
7693
2012/07/24
Sabon Kalam
A lokacin samun canjin turan kiristoci sun samu matsala da ta kai su ga cewa addini yana da tawaya, kuma ba zai iya biyan bukatun mutane sababbi ba a fagen siyasa da zaman tare, don haka sai suka kai
-
Yaya aka samu sauyi a addinin Kiristanci, kuma da wane dalili ne ya samu karkacewa da jirkicewa
12285
2012/07/23
Sabon Kalam
Yayin da masu biyayya ga addinin Isa ( a.s ) suka haramata wa kawukansu wannan ni ima ta samuwarsa a cikinsu, har ya samu hawa zuwa sama, sai manzanninsa da yan sakonsa suka ci gaba d aisar da sakonsa
-
Shin addini ya dace da siyasa?
12185
2012/07/23
Sabon Kalam
Addini ya zo ne domin rabautar mutum har zuwa karshen duniya, don haka ba yadda zata yiwu ya kasance bas hi da wani mataki game da abin da al ummar duniya take bukata daya hada da jagorancin hukuma. T
-
yaya halittar mutum take a a mahangar musulunci?
9543
2012/07/23
Sabon Kalam
Ta mahangar Kur ani mutum halitta ce da yake fizguwa zuwa ga ubangjinsa bisa fidirar halittarsa, kuma yake da jawuwa zuwa ga jiki, wannan halittar tana jansa zuwa ga ilimi da sani da alherai, a daya b
-
Wane addini ne Cikamakon Addinai?
8022
2012/07/23
Sabon Kalam
Addinin karshe shi ne addnin da aka aaiko da ma anar cewa bayan wannan addini babu wani addin da za a sake aikowa ko wani dan sako da zai zo. Kamalar addini yana daga cikin sharuddan cikar addninai,