Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:انسان کامل)
-
Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
12809 2017/05/20 Dirayar HadisiRuwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai a.s a kan Annabawa dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai a.s tare da Manzon Allah s.a.w saboda shi
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
6388 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare