Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:پیامبر اکرم ص)
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Manzon Muhammad (s.a.w) A Takaice?
4579 2019/10/09 پیامبر اکرم ص
-
Shin annabi yana sada zumunci ga abulahabi?
13032 2019/06/15 Sirar Ma'asumaiDuk wani aiki da kan karfafa alaka tsakanin yan uwa na jini a na kiransa sada zumunci. Musulunci ya baiwa sada zumunci matukar mahimmanci sosai ta yadda ya hana katse shi ko ga kafuri ne. Sai fa in ka
-
don me ake kiran annabi Muhammad (s.a.w) amintacce?
5610 2019/06/12 تاريخ بزرگانAmintacce shi ne kishiyan mayaudari watau ana nufin mutumin da ba ya yaudarar jama a kuma kowa ya natsu da shi ya dogara da shi bisa kyawun dabi unsa. Idan muka waiga zuwa ga halayen Annabi s.a.w ta m
-
Idan Manzo (s.a.w) ya la’anci daya daga cikin musulmai ya kore shi daga rahama shi wannan la’anar daga karshe za ta canja ta zama kyakkyawan aiki kuma sakamako na gari ga wadanda aka la’anta?
4525 2017/05/21 Dirayar HadisiA cikin wasu daga cikin jigon litattafan Ahlussunna akwai wasu ruwayoyi kan wannan lamari wadanda suka doru kan wasu dalilan da ba za su zama karbabbu ba: An rawaito Manzon Allah s.a.w Ya Allah
-
Shin hadisin da ke cewa “duk wanda ya mutu ba shi da bai’ar imamin zamaninsa (Imaminsa) ya yi mutuwar jahiliyya” daga manzo (s.a.w) yake kuwa?
8892 2012/07/26 Tsohon KalamBai a na da bangarori biyu, mai bai a ( sauran mutane ) da wanda ake yi wa bai ar ( wato su ne manzo ( s.a.w ) da imamai ( a.s ) ) . Tare da cewar manzo ( s.a.w ) shi ne hujja kuma shugaba, don haka s
-
SHIN YA HALASTA A RADA WA JARIRI SUNA MUHAMMADU YA’ASIN (YASIN) ?
9576 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da rada sunan ( Ya asin ) akwai zantuka da aka ruwaito da ke nuna rashin yardar Imamai ( a.s ) , game da amfani da sunan ga mutane. Kan hakan za mu iya kawo ruwayar da Imam Sadik ( a.s ) , ya
-
shin labarin da ake cewa annabi ba ya barci har sai ya dora kansa a kan kirjin fatima ya inganta?
52371 2012/07/24 Dirayar Hadisikafin mu Amsa wannan tambayar yana da kyau a san cewa, su ruwayoyi gaba dayansu, za a iya kasa su kashi biyu, kashi na farko, anace musu ingantattu masu karfi Akwai kuma wani kashin na ruwayoyi, wadan