Please Wait
Dubawa
4610
4610
Ranar Isar da Sako:
2017/06/17
Takaitacciyar Tambaya
Don Allah ina so ku yi min bayanin tarihin rayuwar Arkam dan Abi Arkam a takaice?
SWALI
Don Allah ina so ku gaya min labarin rayuwar Arkam dan Abi’Arkam a takaice?
Amsa a Dunkule
Cikakken sunan Arkam dan Abi’arkam shi ne: Arkam dan Abi’arkam (Abdu Manaf) dan Asad dan Abdullah dan Umar..... dan lu’ayyu bakuraishe, bamahzume,[1] babar sa ita ce Ummayatu ‘yar Abdul Harisu daga kabilar khuza’a ta fito.[2] Yana daga cikin wadanda suka musulunta a farko kwankin kira. [3] a sashin wasu daga cikin tushe ya zo ma cewa shi ne mutum na bakwai a shiga musulunci. [4] gidan say a kasance matattarar musulmai kuma a nan ne mutane da yawa suka yi imani. [5] Arkam na daga cikin mahalarta yakin badar kuma ya yi yakin a cikin tawagar Manzon musulunci (s.a.w). [6] ya rasu a Madina yana mai shekara hamsin da biyar kuma sa’adu dan abi wakas ne ya yi wa gawarsa salla. [7]
[1] Ibni abdul barri abu amru yusif dan Abdullah, a al-ciki isti’abi fi ma’arifatus sahaba, tahkikin buhari Ali Muhammad j 1 sh 131. Gidan jaili, bairut bugu na farko, 1412.
[2] Ibni jauzi, abu faraj abdurrahaman bin Ali, a cikin almuntazam fi tarikhil umamu wal muluki, tahkikin Muhammad abdulkadir da Mustafa abdulkasir ada’u j 5 sh 279 darul kutubul ilmiyya bairut bugu na daya 1412.
[3] Ibni kasir badamashke abul fida’I ismail dan umar, a cikin albidaya wannihaya j 8 sh 71 darul fikiri, bairut, 1407.
[4] Al- isti’ab j 1 shafi na 131.
[5] Al-bidaya wal nihaya j 8 shafi na 71.
[6] Adreshin da ya gabata.
[7] Al- isti’ab j 1 shafi na 132.
TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga