Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:کلام)
-
Idan addinin kiristanci na yanzu bata ne, kuma Allah yana daukan su ne a kafirai, To, shin me yasa yake warkar da su, kuma yake kula da su?
11799 2012/07/25 Tsohon KalamA game da zamowar Allah yana warkar da marasa lafiya na kiristoci kuma yana lura da su, wanna yana samuwa ne a dalilin kwararowar ni imarsa ta gaba daya, da tausayinsa, wanda ya shafi dukkan mutane, d
-
Shin halittar Annabi Isa (a. s) ba tare da Uba ba, ba za a kidaya shi a matsayin abu ne mai babbar kima ba, kuma fifiko ne? to idan haka al'amarin yake, me yasa wannan fifikon bai samu ba ga mafi daukakar halittu ba, wato Manzon mafi girma, Annabi Muhammad sallal lahu alaihi wa alihi wa sallam. ?
48736 2012/07/25 Tsohon KalamDuk da yake Annabin Musulunci wanda shi ya fi girma, shi ne mafificin Annabawa, kuma mafi daukakar daraja, to amma wannan Hususiyar tasa ( wato girman da ya kebantu da ita ) bai zamo wajibi ya zamo do
-
Macece alakar dake tsakanin imamanci da tauhidi? a cikin hadisin silsila ta zinare?
14285 2012/07/25 Tsohon KalamDaga cikin abin da za a iya fahimta daga wanan ruwayar shi ne cewa, isa ga matsayin tauhidi, yana isar da mutum zuwa ga mukami na kariya da masuniyya, kuma isa ga wanan mukamin bazai yiwuba, idan ba a
-
Idan aka yi la’akari da ka’idar cewa duniya ba ta zama ba tare da hujjar Allah madaukaki a cikinta ba, shin wane ne hujja a tsakanin lokacin hawan saman annabi Isa (a.s) da lokacin tayar da annabi (s.a.w) ?
14753 2012/07/25 Tsohon KalamYana inganta a samu tazara a tsakanin annabawa masu shari a, wato a aiko wani annabi kafin shekara dubu, sai wani annabin ya zo bayansa acikan shekara dubun, kuma wannan mas alar ba ta warware hadisan
-
Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
26772 2012/07/24 Sabon KalamBahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi ( a.s ) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta da
-
Yaya za a azabtar da mutanen da suka kirkiro wani abu mai amfani ga dan'adam alhalin ga hidimar da suka yi?
10703 2012/07/24 Sabon KalamZamu iya kasa mutanen da suka riki musulunci zuwa jama a gida biyu ne: 1- Jama ar da ake kira jahili mai takaitawa ko kafiri mai takaitawa, ana nufin su ne wadanda kalmar gaskiya da sakon gasiya na
-
Me ake nufi da gaskiya, kuma wace hanya ce zata kai ga samun hakikanin gaskiya?
22862 2012/07/24 Sabon KalamGaskiya tana nufin hanya matsakaiciya, wato ana nufin maganar daidai da bin hakika, gaskiya ita ce sanya komai da hikima bisa mahallinsa da ya dace da shi. Sannan bin gaskiya da tafiya kanta bisa ta
-
Shin yawan masu karkata daga addini tana nuna lalacewar mahangar nan ce ta cewa akwai dabi'ar halittar karkata zuwa ga addini ga mutum?
9961 2012/07/24 Sabon KalamAn halicci mutum yana kan karkata zuwa ga riko da addini, kuma mafi yawan mutane sun amsa wannan kira, mutum a bisa zatin dabi ar halittarsa yana kokarin fuskanta ne zuwa ga gaskiya da son hakika, sai
-
Ta fuskacin abin da ya zo a tarihi akwai bayanin faduwar hukumomi da dauloli wata rana, to shin wannan dokar tarihin ta shafi hukumar Imam mahadi (a.s) ko kuwa?
8053 2012/07/24 Sabon KalamWannan lamarin ba zai yiwu ba ga hukumar duniya ta Imam Mahadi ( a.s ) saboda dalilin faduwar wadancan hukumomin yana komawa zuwa ga zaluncin wadannan hukumomin ko kaucewarsu ga asasin adalci, ko kuma
-
Duk da kasancewar Zahara (a.s) ta bar wannan Duniyar a lokacin da take da Karancin Shekaru ne, ba ta yi tsawon Rayuwa ba, a Bangare daya ke nan, a Daya bangaren kuma Hadisan da aka karbo daga wajenta ba su da yawa, gashi ta yi shekaru goma na Yaranta, to, ta yaya za a iya suranta cewa ta kai irin wannan matsayin da irin wannan darajar?
A takaice dai mene ne ya taimaka mata, Alhali tana yarinya mai shekaru goma sha takwas, ta kai matsayin da yake dai dai da na Annabawa ne, wasu irin kamala take da su har ta cancanci wannan matsayin? Don Allah a bamu amsa mai gamsarwa.
7740 2012/07/24 Tsohon KalamBa shakka cewa Kur ani ya bayyana a Fili cewa Annabi Isa ( a.s ) an ba shi Matsayi mai Girma Alhali ma yana cikin Tsumman Goyo: sai Ta yi nuni a gare shi sai sukace ta yaya zamu yi Magana da wanda yak
-
Ku Malamai Kuna Cewa Addini Yana Tabbatar Da Hukuncin Hankali, Saboda Haka Ana Iya Dogara Da shi, To, Idan Al’amarin Haka Yake, Ke nan Zamu Samu Amsar Cewa Muna Iya Yin Hukunci Da Hankalin Mu Kawai? Kuma Shin Tun A Farko Ma Mene Ne Muhimmanci Ma’ana, Da Wajabcin Takalidi?
8716 2012/07/24 Sabon KalamHankalin Da Shari a Take Tabbatar Da shi, Ba Shi ne Wannan Hankali Na Lissafi Wanda Yake Tunanin Maslaharsa Kawai ba, Wanda Ako Yaushe Muke Amfani Da shi, Ko Da Yake Shi ma Shari a Tana Tabbatar Da sh
-
Da ‘A ce an Kaddara ma wani Mutum ya Mutu a cikin wata Duniya ta daban, to shin a Kasa Za a Tashe shi A Ranar Kiyama?, ko kuma Yaya abun yake?
19468 2012/07/24 Tsohon KalamGame da Tayar da Wanda ya Mutu a cikin Wata Duniya ta Daban ba wannan Duniyarmu ta Kasa ba, ya Wajaba da Farko mu san cewa ita Kasar da za a Tada Mutane a Cikinta ta Bambanta, Bambanci mai Girman Gask
-
Dan Da Ma’aurata Biyu Musulmi Suka Haifa, Shin Shi A Gabar Farko Shi Musulmi Ne Ko Kuma mutum Ne Kawai?
9034 2012/07/24 Tsohon KalamMutumtakar Mutum A Tare Da Samuwar Sa Take, Ta Yanda A Dukkan Yanayi Ba Zai Yiwu A iya Raba Ta da Shi Ba, Sabanin Shi Musuluncinsa shi Ba a Danfare Da Samuwarsa yake Ba, Sai Dai Zuwa yake Yi, Wato zam
-
Shin Hadisin da ke cewa: ” Abubakar ya haife ni sau Biyu” wanda aka ruwaito daga Imam Sadik (a.s) Ingantacce ne? in ko haka abin yake, to yaya za a yi da Jumlar Kalmomin” Tsatso masu Daukaka, da Mahaifa Tsarkaka, ” wacce ta zo a kan Ma’asumai (a.s) kawai a kebance?
10776 2012/07/24 Tsohon KalamDaga cikin Jimillar Akidun Shi a Imamiyya Isna Ashariyya, shi ne cewa su Imamai Ma sumai ( a.s ) ya wajaba su zamo Tsarkakku ne daga Dukkan wasu Sharri, da Sabo. Abun da aka Ambata kuma a cikin wann
-
Shin mutum zai iya dawwama; idan haka ne, don me ya sa bai dawwama ba a duniya?
11020 2012/07/24 Sabon KalamYana daga abin da yake jan hankli mai kyau a cikin kur ani mai girma cewa yana ganin mutum wani halitta ne na sama madaukaki mai yanci, kuma wannan jikin nasa ba komai ba ne sai wata sheka ta dan wani
-
Mene ne ma'anar jagorancin malami?
11976 2012/07/24 Sabon KalamKalmar Wali da larabci tana da ma ana guda uku: 1-masoyi, 2-aboki, 3-mataimaki. Bayan haka akwai wasu kalmomi kuma da suke nufin; 1-Salladuwa 2-Jagoranci da shugabanci. Wilaya kalma ce da ake amfan
-
Wane matsayi ne jagorancin malami yake da shi a shi'anci?
7438 2012/07/24 Sabon KalamA mahangar Shi a, jagorancin malami a lokacin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) , shi ci gaba ne na jagorancin imamai ma asumai ( a.s ) , kamar yadda su ma jagorancinsu ci gaba ne na jagorancin manzon Allah
-
Mene ne Dalilin wilayar Ma'asumai (a.s)?
12707 2012/07/24 Tsohon KalamAna iya tabbatar da Wilaya da jagorancin ma asumai ( a.s ) a cikin madogarar dalilai hudu na shari a da ya hada da Littafi, Sunna, Hankali, Ijma . Dukkan malaman Shi a kalmarsu da maganarsu ta hadu
-
Don me ya sa za a iya nuna wani tunani matsakaici game da gamewar tunanin musulunci?
8563 2012/07/24 Sabon KalamMusulunci shi ne addinin karshe kuma mafi kamala, don haka ne a kowane fage na rayuwar mutum ko ta daidaiku ko ta jama a muke ganin samun shiryarwa a dukkan wadannan fagage. A cikin tunanin fikirar mu
-
Saboda me samuwar tunani daya gamamme don bayanin musulunci yake dole?
7353 2012/07/24 Sabon KalamZuwa yanzu malaman addini suna da masaniya mai yawa da aka tattara ta game da ilimin musulunci wanda yake kunshe da dokoki da ka idoji. Akwai tafarkin ganin abubuwa ta mahanga tsukakkiya da kuma ta ha
-
Yaya aka samu tunanin akidar Rashin addini mai cewa siyasa daban take da addini?
7674 2012/07/24 Sabon KalamA lokacin samun canjin turan kiristoci sun samu matsala da ta kai su ga cewa addini yana da tawaya, kuma ba zai iya biyan bukatun mutane sababbi ba a fagen siyasa da zaman tare, don haka sai suka kai
-
Yaya aka samu sauyi a addinin Kiristanci, kuma da wane dalili ne ya samu karkacewa da jirkicewa
12253 2012/07/23 Sabon KalamYayin da masu biyayya ga addinin Isa ( a.s ) suka haramata wa kawukansu wannan ni ima ta samuwarsa a cikinsu, har ya samu hawa zuwa sama, sai manzanninsa da yan sakonsa suka ci gaba d aisar da sakonsa
-
Shin addini ya dace da siyasa?
12154 2012/07/23 Sabon KalamAddini ya zo ne domin rabautar mutum har zuwa karshen duniya, don haka ba yadda zata yiwu ya kasance bas hi da wani mataki game da abin da al ummar duniya take bukata daya hada da jagorancin hukuma. T
-
yaya halittar mutum take a a mahangar musulunci?
9513 2012/07/23 Sabon KalamTa mahangar Kur ani mutum halitta ce da yake fizguwa zuwa ga ubangjinsa bisa fidirar halittarsa, kuma yake da jawuwa zuwa ga jiki, wannan halittar tana jansa zuwa ga ilimi da sani da alherai, a daya b
-
Wane addini ne Cikamakon Addinai?
7962 2012/07/23 Sabon KalamAddinin karshe shi ne addnin da aka aaiko da ma anar cewa bayan wannan addini babu wani addin da za a sake aikowa ko wani dan sako da zai zo. Kamalar addini yana daga cikin sharuddan cikar addninai,