Alhamisi, 21 Novemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:اخلاق)
-
Wace Wasiyya Musulunci Ya Yi Kan Ado Da Kwalliya Ga Mazaje?
6077
2019/10/09
Halayen Nazari
-
Ta wace Hanya ake mangance maita da kanbun baka?
36715
2017/05/21
Halayen Aiki
Lalle Alkura ani ma ya tabbatar da akwai maita inda ya nuna wasu alamu da suke gaskata abin da tarihi ya tabbatar na daga cikin abin da Al kur anin ya zo da shi na daga al umman da suka shude. Wasu ma
-
Ta wace hanya za mu iya kare kanmu daga kanbun baka?
22459
2017/05/20
Tafsiri
Kanbun baka na da tasiri a ruhin mutun wanda babu wani dalili da za a iya kore samuwar sa da shi ballantana ma an ga faruwar abubuwa masu yawa da suka tabbatar da samuwar kanbun baka ko maita. Mariga
-
Yaya zan tuba daga kallon film mai batsa?
44526
2014/02/12
Halayen Nazari
Sabo kamar wani jiki ne mai wari da duk sa dda aka nutse cikin yin sa to sai mutum ya rika jin warinsa ya ragu sakamakon ya zama jikinsa, domin zai daina jin warinsa daga karshe ya dulmuye cikinsa sos
-
shin wasannin motsa jiki a lokaci daya tare da kida {muzik} ya halarta? Shin irin wannan motsa jiki hukuncin su daya da rawa?
10356
2013/08/15
Halayen Aiki
Kida { muzik } da rawa wasu abubuwa biyu ne da suke da hukunci ma bambamcin juna inda alokaci daya mutun zai hada rawa ta haram da kida na haram, to ya aikata laifi { zunubi } biyu ne daban daban a lo
-
A kawo hadisan da suka yi haramta rawa da kuma madogararsu.
14844
2013/08/15
Halayen Aiki
Kafin mu ba da amsar wannan tambayar ya kamata mu lura da wani abu guda mai muhimmanci kamar haka, dan an samu ruwaya daya a cikin litattafan ruwayoyi bai wadata ba wajan kafa dalili da ita ruwayar. D
-
Me nene hakikanin zunubi? Menene hakika tasirin sa ga ruhin mutum da ransa? Kuma yaya zamu kubuta daga wadannan guraban?
22669
2012/09/16
Halayen Aiki
Amsar wannan tambayar tana da bangare hudu ( 4 ) : Hakikanin zunubi: Kalmar zunubi a yare tana da ma anar laifi da sabawa, har ila yau wannan kalma tana nufin saba umarnin Ubangiji da kuskure har
-
wace hanya ce ta magance munanan saqen zuciya da tunaninnika munana da kyautata alaka ko dangantaka da ALLAH?
16073
2012/07/25
Halayen Aiki
Hakika ita alaka ko daggantaka ta kasu kasu biyu, alakar ALLAH da mu da kuma alakar mu da ALLAH, to alakar mu da ALLAH na iya samun rauni, amma raunin yana faruwa ne daga bangare mu zai wuya alakar ta
-
menene hakikanin ma’anar salla?
35695
2012/07/25
Halayen Aiki
Salla daukakace ga duk mai san daukaka, ita ce hanya kai tsaye ba tare da shamaki ba, domin ita ce ganawa da ubangiji. Kamar yadda ya zo a Kur ani mai girma cewa hakika ni ne ALLAH wanda ba wani ALL
-
SHIN WAJIBI NE A JI TSORON ALLAH KO KUMA A SO SHI?
16228
2012/07/25
Halayen Aiki
Gwamuwar jin tsoron Allah da kaunarsa, a wasu lokutan kuma kaunarsa kawai, dangane da Allah ba wani al amari ba ne da yake bako, domin shi ya cika dukkanin bangarorin rayuwarmu, amma saboda tsananin b
-
Wane ne za a yi la’akari da cewa har yanzu yana gwagwarmaya da shedan, kuma ta yaya?
10373
2012/07/25
Halayen Aiki
Lalle shi shedan daidai gwargwardon yanda ya zo a cikin Kur ani yana da zarafin da zai iya salladuwa a kan dukkanin yan Adam face bayin Allah nan da aka tsarkake. Su wadanda aka tsarkake, su ne wadann
-
mene ne bambanci tsakanin Dabi’u da Ilimin Dabi’a?
17623
2012/07/25
Halayen Nazari
dabi u a luga jam I ne na kulk dabi a/hali/al ada. Gamammiyar ma ana saboda kasancewarta al ada ko hali mai kyau ko mummuna. Amma Akhlak dabi u a cikin istilahi ma anarsa malaman akhlak sun ambaci m
-
Wadanne ayyuka ne masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka a dukkanin ayoyi da ruwayoyin nan?
12168
2012/07/25
Halayen Aiki
Ayoyin kur ani da hadisai masu daraja sun yi bayanin zunuban nan masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka da cewa su ne zunubai masu wargaza aiki kuma su bata shi ( aiki ) . kuma hakika kur ani da ruwayo
-
wadanne hanyoyi da sharuda ne zasu ba mu cikakkiyar damar amfana da dabi’a ta hanya mafi dacewa?
8769
2012/07/25
Halayen Aiki
Bisa la akari da sadanin ra ayi da bambancin makarantu masu tsara wa mutum hanya mai fuska daya -wato karkata ga bangaren jin dadin duniya zalla da watsi da makomar mutum, Ko kuma watsi da ni imomin A
-
Me ye matsayi da girman da ke qarqashin xabi’u a fagagen wassanin motsa jiki?
9152
2012/07/25
Halayen Aiki
Musulunci bai bar kowanne vangare daga cikin vangarorin rayuwa kara zube ba saboda kasancewarsa gamammen addini ga dukkan duniya, matuqar wannan vangaren zai taimaka ma xan Adam a yunkurinsa na samun
-
mene ne ma’anar Takawa?
16068
2012/07/25
Halayen Nazari
Takawa wani karfi ne cikin ruhin mutum mai tsawatarwa da hana shi aikata ayyukan kuskure, kamalar takawa na kasancewa in an hada da nesantar abubuwan haramun, kamar nesantar shubha. Kuma ita Takawa ta
-
mene ne hanyar debe kewa da Kur’ani
10542
2012/07/25
Halayen Aiki
idan ya zama tilawar da mutum zai yi ta Kur ani don neman kusanci ne zuwa ga Allah, da tadabburi da bibiyar aiki da shi, to zai zama tilawar ta kusantar da shi ga manufar Kur ani sosai, zai zama son K
-
Da a ce manufar addini ita ce gina rayuwar duniya da lahira ga mutum, to saboda me muke ganin mutunen da ba su da addini suka fi ci gaba da more rayuwa.
10337
2012/07/25
Halayen Aiki
Musulunci ya zo ne domin ya kafa dokoki da alakar dan adamtaka. Madinar Manzon Allah ( s.a.a.w ) ta kasance samfuri na al umma mai bin dokoki, ta yanda ta tsara dukkanin alakar dan Adam karkashin inuw
-
me ake nufi da rayuwar addini? Shin akwai karo-da-juna tsakaninta da rayuwarmu ta yau da kulum?
13723
2012/07/25
Halayen Aiki
Da zamu koma ga Kur ani mu tambaye shi kamar haka: - Me ya sa aka halicci aljannu da mutane? Kur ani zai ba mu amsa cewa: Ban halicci aljannu da mutane ba face sai don su bauta mini 1 Sai mu sake yi
-
Mece ce Daraja, Mene ne hanyoyinta?
12924
2012/07/24
Halayen Nazari
Karimci; yana nufin nisantar abubuwan wulaknata kai da tsarkaka daga dukkan mummunan hali, amma karimi siffa ce da ake gaya wa mutum mai daraja da ya tsarkaka daga dukkan wulakanta kai da munanan hala
-
Me ye alaka tsakanin Zuhudu da ci gaban zamani?
10828
2012/07/24
Halayen Nazari
Kalmar zuhudu da saukin rayuwa suna daga kamalar halaye, wanda ya koma zuwa ga littattafanmu na shari a zai samu cewa sun muhimmantar da wannan kalma da yawa, kuma sun karfafa ta sosai, suna masu nuni