Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:ترشحات مردانه)
-
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
10091 2020/05/19 Hakoki da Hukuncin Shari'aruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka: Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi. Na biyu: Ruwan