Jumatatu, 23 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:احکام)
-
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
10091
2020/05/19
Hakoki da Hukuncin Shari'a
ruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka: Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi. Na biyu: Ruwan
-
Ta Bangaren Kashe Kudi, Wane Irin Abin Koyi Musulunci Ya Yi Nuni Zuwa Gare Shi Wajen Gudanar Da Rayuwa?
5704
2019/10/09
اسراف و تبذیر
-
Shin Da Gaske Ne Addinan Da Suka Gaba Ta Kamar Yahudanci Da Nasaranci Su Ma An Shar’anta Musu Yin Dalla Irin Tamu?
-
Me ya sa a msulunci awkai wurare da aka bada damar a doki yaro karami?
5832
2019/06/16
گوناگون
Addinin muslunci na ganin tsarin tausayi da jin kai da tausasawa ita ce hanyar da ta fi tasiri fiye da ragowar hanyoyi duk da cewa a wasu wurare ya zama tilas idan yaro aikata wani nau in kuskure a la
-
Mene ne hukuncin sallar mamaci a fikihun Ja’afariyya? Kuma yaya ake yin ta?
6314
2019/06/15
نماز میت
Amsar malaman Shi a game da wannan tambaya yana kamar haka ne: 1. Yin salla ga mamaci musulmi ko yaron da yake da hukuncin musulunci [ 1 ] da ya kai shekara shida wajibi ce [ 2 ] . 2. Sallar mamaci
-
shin yin wasun bidiyo da kuma kallon finafinai da fim mai salsala wanda yake dauke da shirka da kafirci da tsafi wanda daga karshe hakan zai sa ‘yanwasan cikn fim din su zama kafirai ya hallata a shari’ance?
3680
2018/11/04
برخی احکام
kallaon wadannan irin finafinan ba ya sa a kafirta amma yin wadannan wasannin da kuma kallon finafinan da suke kawo lalacewa ko kuma wanda ake jin tsoron zai sabbaba kangarewa ba su halallata ba.
-
Shin a cikin Kur”ani akwai ayar da ta yi bayanin cewa hakkin yin saki ya kebanta da namji?
6561
2017/05/22
Tafsiri
Dun da cewa Kur ani bai bayyana a sarari cewa hakkin saki ya kebanta da namiji ba sai dai dukkanin ayoyin da suka yi Magana kan saki suna fuskantar namiji ne kaitsaye bisa misali; ya zo a cikin wasu d
-
Yiwa mace auren dole da hukuncin Dan da ta haifa.
5306
2017/05/22
احکام و شرایط ازدواج
A auren dole idan bayan an yi auren ko da kuwa gwargwadon sakan ne sai matar ta ji cewa ta yarda da auren to ya inganta amma a ko wane hali Dan da ta ambata ba zai zama ba na shar a ba domin samun Kar
-
Menene Hukuncin musulmin da ya kashe kafirin da ba bazimme ba?
6437
2017/05/22
حدود، قصاص و دیات
Hukuncin musulumci kan kisa idan na gangan ne kisasi za a yi Kisasi shi ne kashe wanda ya yi kisan kai idan kuma ba na gangan ba ne diyya za abiya. Amma kafin a yiwa wanda ya yi kisan kai Kisasi akwai
-
Ni da matata mun yi jima\'i muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
17806
2017/05/20
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Azuminku ya baci idan ba ku san cewa yin jima i yana bata azumi ba ma ana kun kasance jahilan da ba su san cewa su jahilai ba ne to zai kasance kadai zaku rama azuminku da ku bata shi da jima i bayan
-
Shin ya inganta a karanta kur\'ani ga matattu?
6116
2017/05/20
Hdisi
Dangane da tabbatar da mustahabbancin karanta kur ani ga mamata akwai nau in dalili kan hakan guda biyu: nau in farko shi ne riwayoyi da suke gamammen bayani kan tunawa da mamata domin su mamata suna
-
A ina ne za a iya yin salla da taimama maimakon wankan janaba?
19001
2014/02/12
شرایط انتقال به تیمم
Idan dai mani ya fita daga gare shi ya samu janaba, to wanka ya zama wajibi kansa. Sai dai a wurare guda bakwai ne zai iya yin taimama maimakon wanka da suka hada da [ 1 ] : Idan ya zama ba shi
-
Yaya zan tuba daga kallon film mai batsa?
44688
2014/02/12
Halayen Nazari
Sabo kamar wani jiki ne mai wari da duk sa dda aka nutse cikin yin sa to sai mutum ya rika jin warinsa ya ragu sakamakon ya zama jikinsa, domin zai daina jin warinsa daga karshe ya dulmuye cikinsa sos
-
mene ne Hikimar Tashahud da Kuma Sallama?
12233
2013/08/15
Irfanin Nazari
Asirin da ke boye a cikin tashahud shi ne daidaita abin da harshe ke furuci da shi da kuma abin da zuciya tai imani da shi wato daidaita furuci da kuma aiki alokaci daya, ta wata fuska kuma shi ne fit
-
Mene ne Hukuncin Karanta Zikirin da a ka Samo Daga Abu-basir a Yayin Tashahud na Salla?
9583
2013/08/15
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ya zo a cikin muhimman litattafan fiqihu { hukunci } cewa mustahabbi ne a cikin tashahud na biyu karanta wannan zikiri kamar haka: { Bissimillahi wa billahi walhamdulillahi wa khairul asma lilLah, ash
-
shin wasannin motsa jiki a lokaci daya tare da kida {muzik} ya halarta? Shin irin wannan motsa jiki hukuncin su daya da rawa?
10391
2013/08/15
Halayen Aiki
Kida { muzik } da rawa wasu abubuwa biyu ne da suke da hukunci ma bambamcin juna inda alokaci daya mutun zai hada rawa ta haram da kida na haram, to ya aikata laifi { zunubi } biyu ne daban daban a lo
-
A kawo hadisan da suka yi haramta rawa da kuma madogararsu.
14927
2013/08/15
Halayen Aiki
Kafin mu ba da amsar wannan tambayar ya kamata mu lura da wani abu guda mai muhimmanci kamar haka, dan an samu ruwaya daya a cikin litattafan ruwayoyi bai wadata ba wajan kafa dalili da ita ruwayar. D
-
Shin a mazhabar ja'afariyya ana yin sujada a tsakiyar salla yayin da aka ji an karanta ayar Sujada?
7826
2013/08/12
• دیگر احکام مرتبط با نماز
Bisa mahangar fikihun Shi a wannan mas alar ta zo ne kama haka: Idan mai salla ya karanta daya daga cikin surori hudu da suke da ayar da wajibi ne a yi sujada in an karanta su, kuma da gangan, to sall
-
Shin Mace zata iya yin Limancin sallar jam’i ga mata irinta?
10211
2012/11/04
شرایط امام
An samu sabanin ra ayoyi tsakanin malamai maraji ai game da limancin mace ga mata a sallar jam I da zamu kawo bayanin kamar haka: 1. Mafi yawan marja ai sun tafi a kan cewa bisa ihtiyadi wajibi ne l
-
Zai yiwu ga fakihi ya damga ani ga Kur'ani alhalin ba shi da mukaddima ta ilmi?
11573
2012/09/16
Sabon Kalam
Abin da zamu kawo a dunkule shi ne msar tambayar. Hakika Kur ani tushe ne daga tushen shari a, kuma shi ake komawa don gane ra ayin addini. Ba hakan nan ake istinbadi da Al-Kur ani ba sai abu
-
Me ya sa ake kashe mai ridda a Musulunci? Shin wannan hukuncin bai sabawa 'yanci akida ba?
24119
2012/09/16
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Yin ridda ita ce bayyana fita daga addini, mafi yawanci tana kasancewa ne tare da bada gudum mawar wasu. Horon mai ridda baya game wanda ya fita daga addini amam ya boye hakan bai bayyana shi ba don k
-
Idan ya zama wajibi ne a karanta ayatul-Kursiyyu a sallar firgici to shin za a karanta ne zuwa «العلي العظيم» »Aliyyul Azimi«, ko kuma zuwa fadinsa madaukaki «فيها خالدون» »fiha Khalidun«?
16790
2012/08/27
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Sallar firgici, ko sallar Daren Binnewa, salla ce da ake yin ta ga mamaci a farkon lokacin da aka binne shi, don haka ne ma ake kiran ta da salar firgici, domin yayin da mutum yake barin wannan duniay
-
Me ake nufi da hadisi rafa’i
14645
2012/07/26
Dirayar Hadisi
An rawaito hadisi rafa i daga manzo ( s.a.w ) da kamanni biyu, daya ya kunshi shari a da wajabcinta ko daukakar lamarinta kan mutum kamar na aikin da ke kan kowane baligi cikin mutane, na addinin musu
-
saboda me ya wajaba a yi takalidi?
7544
2012/07/26
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Halaccin takalidi na daga cikin lamuran da ke wajabta wa mai yin takalidi ya yi iya kokarinsa a cikin lamarin kuma lalle fatawar mujtahidi ba ta isar wa mai yin takalidi, saboda haka wannan mas alar n
-
SHIN YA HALASTA A RADA WA JARIRI SUNA MUHAMMADU YA’ASIN (YASIN) ?
9525
2012/07/26
Sirar Ma'asumai
Dangane da rada sunan ( Ya asin ) akwai zantuka da aka ruwaito da ke nuna rashin yardar Imamai ( a.s ) , game da amfani da sunan ga mutane. Kan hakan za mu iya kawo ruwayar da Imam Sadik ( a.s ) , ya
-
Mene ne hukuncin wasa da tsintsaye a musulunci?
8872
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Shi wasan a kan kansa ba haramun ba ne, sai dai idan yakan cutar da mutanen da ke kusa ko na nesa kamar makoci yakan samu hukunci daban kamar yadda malamai masana tunanin dan Adam suka fada cewa ya ka
-
Shin zan iya samun dama game da yin wani aikin na biyu bayan wanda nake yi
6628
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Shari a ba ta hana mutum yai koyi ko ya kware kan wata sana ar ba bayan wacce yake yi ko ya iya ko yin aiki sama da yadda ya saba abin kawai da shari a ta hana kuma take kara tsoratarwa a kansa shi ne
-
duk da cewa mace zata iya shiga cikin majalissar kwararru ta zaben shugaba, shin zakuma ta iya zama shugaba?
7374
2012/07/25
Tsare-tsare
Majalissar kwararru ta zaben shugaba ta hada fakihai { wato masana a cikin fikhu } a cikin dokokin tsarin mulkin na jamhuriyyar musulunci ta iran a bisa doka ta 107, ya tanadi zabe wanda a keyi duk ba
-
miya sa Allah madaukaki bayan siffar sa ta rahama {arhamar rahimin} kuma a lokaci daya yai ummarni da hukunci wanda zai iya kaiwa ga kisa {kamar kisasi, yanke hannu da kafa,}?
10791
2012/07/25
Tafsiri
Idan muka lura da ayoyi da ruwayoyi da suka zo za mu fahimci cewa Allah madaukaki bayan siffofi na mai rahama mai jinkai { rahmanin rahim } alokaci daya kuma ya na da siffofi na tsanani da fushi; ma a
-
Mene ne sharuddan da ke sa wa Rana ta tsarkake kasa da gini?
7950
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Rana na daya daga masu tsarkakewa kamar yadda ya zo a fikhu, yadda rana ke tsarkake gini da kasa kuwa; ka da a samu tazara tsarkakakkiya tsakanin zahirin ( doron ) kasa da bayanta ( cikinta ) ko kuma
-
Ida mutum ya yi wa mace wakilci a auren mutu’a amma bai gaya mata yawan sadakin da mudda (tsawon lokaci) ba, shin auren ya inganta kuwa?
10624
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Akwai amsoshi daban-daban tsakanin fatawoyin malamai kamar; AYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) ; Idan ta wakilta shi a kan komai hatta a sadaki da mudda babu matsala mutukar an cika sauran sharudda k
-
Idan akwai dige-dige a wani bangare na fatar mace shin za a iya kawar da ita ta hanyar na’ura tare da sanin mijinta?
7782
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ra ayoyin wasu malamai daga muraji an taklidi a kan mas alar kawar da wannan ta hanya hasken wuta ( radiation ) su ne kamar; AYATULLAHI SYSTANY ( MZ ) Idan cikin ba zai haifar da kallo ko sha
-
Mene ne hukuncin tsare mage domin tseratar da ita daga halaka ko shiga cututtukan da yanayin wajan zama kan iya jawo mata?
6235
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
AYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) Idan tsaretan shi ma zai cutar da ita bai halatta ba MUKARIMUSH SHYRAZY ( MZ ) Idan babu makawa sai an tsare ta babu laifi MAHDY HADAWY ( MZ ) Idan za
-
Ku Malamai Kuna Cewa Addini Yana Tabbatar Da Hukuncin Hankali, Saboda Haka Ana Iya Dogara Da shi, To, Idan Al’amarin Haka Yake, Ke nan Zamu Samu Amsar Cewa Muna Iya Yin Hukunci Da Hankalin Mu Kawai? Kuma Shin Tun A Farko Ma Mene Ne Muhimmanci Ma’ana, Da Wajabcin Takalidi?
8746
2012/07/24
Sabon Kalam
Hankalin Da Shari a Take Tabbatar Da shi, Ba Shi ne Wannan Hankali Na Lissafi Wanda Yake Tunanin Maslaharsa Kawai ba, Wanda Ako Yaushe Muke Amfani Da shi, Ko Da Yake Shi ma Shari a Tana Tabbatar Da sh
-
Mene ne iyakancin suturar mace gaban muharraminta, kuma mene ne gwargwadon abin da ya halatta ga namiji ya gani a jikin muharramarsa?
26906
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Kallon namiji ga jikin mace wacce ba muharrama ba haramun ne, ko da nufin ya ji dadi ko bai nufin hakan ba. Amma kallo fuska da hannaye idan ya kasance da nufin jin dadi to haramun ne, sai dai idan ya