Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:احکام)
-
Shin mata da ba musulmi ba, idan ba zasu yi bayanin sirrin matan musulmi ba, su ma kamar ajnabiyyai ne (ba muharramai ba) garesu?
13478 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aAn samu ruwaya game da kallon mace wacce ba musulma ba ga mace musulma daga imam Sadik ( a.s ) yana cewa: Bai kamata ba ga mace musulma ta yaye lullubinta a gaban mace bayahudiya ko kirista, domin su
-
Yaya hukuncin Kudin ribar (kudin ruwa) da ake karba daga Bankunan a Daulolin musulunci da wadanda ba na musulunci ba?
18584 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aFatawar Jagoran Juyin musulunci mai girma sayyid Kham na I game da mu amalar banki a daulolin da ba na musulunci ba ita ce: a- Bayar da Riba garesi haramun ne; Wato karbar dukiya daga bankin a kan c
-
Me ake nufi da Koma wa malami, da koyi?
9808 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aMarja anci da ma anar kasancewar malami makoma ne shi a karbar fatawa wurinsa a fikihu yana kishiyantar ma anar koyi da malami ne. Domin a ma anar koyi yana nufin wanda bai kware ba kan wani lamari ya
-
Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
10943 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aFatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta h