Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:دیگر موارد)
-
SHIN YA HALASTA A RADA WA JARIRI SUNA MUHAMMADU YA’ASIN (YASIN) ?
9526 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da rada sunan ( Ya asin ) akwai zantuka da aka ruwaito da ke nuna rashin yardar Imamai ( a.s ) , game da amfani da sunan ga mutane. Kan hakan za mu iya kawo ruwayar da Imam Sadik ( a.s ) , ya