Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:قرآن)
-
tare da waiwaya zuwa cewa wani sashi daga cikin ayoyin Kur’ani mai girma sun ambaci cewa an halicci Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi da bakar turbaya tsakudaddiya, to shin shi bakar fata ne.
8785 2012/07/24 TafsiriKur ani ya zo da salon bayani kala-kala dangane da halittar Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi wanda za a iya fahimtar cewa halitta Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi ta kasance bisa wasu
-
Shin Shedan (Iblis) daga mala'iku yake ko aljanu?
26609 2012/07/24 TafsiriAkwai sabani mai yawa kan cewa shedan aljani ne ko mala ika, da mahanga daban-daban. Asalin wannan sabanin yana komawa zuwa ga halittar annabi Adam ( a.s ) ne yayin da Allah ya ba wa mala iku umarni
-
su wane ne zuri’ar yajuj da majuj? Ya karshen su ya zamo? Wane mataki Zulkarnaini ya dauka a kan su?
19638 2012/07/24 TafsiriTarin ayoyi na Kur ani da Attaura da kuma bayanan tarihi a kan yajuj na nuni da cewa wannan a umar ta rayu ne a yankin arewacin asiya sai dai sun ta kai ma yankin kudu da yamma hare hare masu tsanani.
-
ta ya ya annabi Sulaiman (a.s) bayan mutuwar dan shi ya zamanto ya na rokon mulki da shugabanci, amma imam Husain (a.s) bayan mutuwar dan shi sai ya ce: ya Ali bayan ka wannan duniyar ba ta da wani amfani?
28084 2012/07/24 TafsiriDuk da cewa zancen annabi Sulaiman ( a.s ) ya na hikaya ne na daukakar matsayi da kuma yakini da Sulaiman ya ke da shi zuwa ga rahamar Allah marar karshe wanda ba za ka hada da sauran mutane ba, amma
-
a mahangar Kur’ani mene ne bambanci ibilis da shaidan?
12351 2012/07/24 TafsiriA bisa ayoyin kur ni mai girma ibilis yana daya daga cikin aljanu, saboda yawan ibadar shi ya zamo daga cikin mala iku, amma bayan Allah ya halicci Adam sai aka umarce shi da yi wa Adam sujada amma ya
-
a kan matan aljanna {hurul'in} shin mata zasu samu hurul'in ka yi bayani?
19076 2012/07/24 TafsiriDaya daga cikin ni imomin ubangiji a ranar lahira ga wadanda suka yi imani da kyakyawan aiki shi ne sakamako da aljanna da ni imomin ta. Ba bambanci wuri shiga aljanna tsakanin mace da namiji daga cik
-
mece ce mahangar musulunci a kan samuwar halittu masu rai a sauran duniyoyi?
10733 2012/07/24 TafsiriAkwai tunanin cewa a cikin sauran duniyoyi shin za a samu halittu masu rai ko hankali, daya daga cikin tambayoyin da dan Adam ke neman bayanin su, amma har yanzu bai samu ba. Wasu bayanai a Kur ani na