Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:تبلیغ و گفتگو)
-
Shin wace hanya ko salo zan bi wurin yin wa’azin addini?
13786 2012/08/15 Sirar Ma'asumaiWa azi yana nufin isar da sakon Allah ( s.w.t ) zuwa ga jama a. Kasantuwar sakonin Annabawa a dunkule abu guda ne, sannan sakon Fiyayyan Annabi ( s.a.w ) na masamman ne, da ya zo da nufin shiryar da b