Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:قرآن)
-
Akwai tuhumar da ake wa Annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame, mene ne labarin wannan kissa?
5544 2018/07/07 Ilimin Kur'aniKur ani littafi ne da yake matsayin littafin cikamakin annabawa s.a.w wanda yake kumshe da mu ujizozi masu tarin yawa ayoyin da suka fara sauka daga cikin kur ani yawancinsu sun gigita zukatan mutane