Jumapili, 24 Novemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:کلیات)
-
Me ake nufi da Ci gaban al’umma a cikin siyasar musulunci?
10495
2012/07/24
Tsare-tsare
Cigaba da wayewar al umma yana daga cikin isdilahohin da suka yadu a cikin tunanin yammacin duniya da malam palsafar siyasar yammacin duniya da aka yi masa fassarori mabambanta daga cikin bayanai da a
-
Meye matsayin jagorancin malami a tsarin siyasar musulunci?
7603
2012/07/24
Tsare-tsare
A zamanin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) jagorancin malami wani asasi ne tabbatacce kuma doka gama gari ta duniya wacce take daga tsarin siyasar musulunci, kuma matsayin malami dole ne ya kasance a matsa
-
Mene ne ma'anar jagorancin malami?
11959
2012/07/24
Sabon Kalam
Kalmar Wali da larabci tana da ma ana guda uku: 1-masoyi, 2-aboki, 3-mataimaki. Bayan haka akwai wasu kalmomi kuma da suke nufin; 1-Salladuwa 2-Jagoranci da shugabanci. Wilaya kalma ce da ake amfan
-
Shin addini ya dace da siyasa?
12136
2012/07/23
Sabon Kalam
Addini ya zo ne domin rabautar mutum har zuwa karshen duniya, don haka ba yadda zata yiwu ya kasance bas hi da wani mataki game da abin da al ummar duniya take bukata daya hada da jagorancin hukuma. T