Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:فلسفه اسلامی)
-
Shin namiji na da wani fifiko a kan mace ta bangaren halitta?
8133 2017/05/21 Falsafar MusulunciDa namiji da mace sun ginu ne a kan abu guda kuma sun samo asali daga tushe guda da kuma rai guda. Sai dai alakarsu da juna shine kan kai su zuwa ga kamala saboda haka ba wani hanya ma da za a iya kwa