Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:کلیات)
-
Shin mata da ba musulmi ba, idan ba zasu yi bayanin sirrin matan musulmi ba, su ma kamar ajnabiyyai ne (ba muharramai ba) garesu?
13479 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aAn samu ruwaya game da kallon mace wacce ba musulma ba ga mace musulma daga imam Sadik ( a.s ) yana cewa: Bai kamata ba ga mace musulma ta yaye lullubinta a gaban mace bayahudiya ko kirista, domin su