Jumapili, 22 Desemba 2024
-
Wasu daga cikin mala’iku ba su da wani aiki sai bautar Allah da yi masa tasbihi, shin wannan aikin da suke yi suna da zabi a kai yin haka ko kuwa? Kuma idan har ba su da zabi a kan hakan, to shin Allah yana da bukatuwa zuwa wannan ibadar ta su ko kuwa?!
8547
2020/05/19
جبر یا اختیار و عدالت پروردگار
Allah baya amfana da ibadar wani daga cikin bayinsa da komai ba tare da banbancin cewa bawan ya yi ta ne bisa son ransa ko kuwa. Sai dai yin ibada bisa zabi na da amfani wajen kara samun kamala da dau
-
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
10090
2020/05/19
Hakoki da Hukuncin Shari'a
ruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka: Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi. Na biyu: Ruwan
-
Shin a kwai wanda zai shiga aljannan, wanda kuma shi ba Shi\'a mabiyin Imamai sha biyu (a.s) ne ba? Kuma a ranar kiyama wane sakamako ke jirnasu?
8254
2020/05/19
مفاهیم قرآنی
Ma aunin shiga aljannan shi ne imani da aiki na gari. Dan shi a ma zai shiga cikin aljanna bisa sharadi kasantuwar sa dan shi a kadai ba zai zama dalilin shigar sa allajannan ba ya zama lallai ya yi a
-
Wace Wasiyya Musulunci Ya Yi Kan Ado Da Kwalliya Ga Mazaje?
6140
2019/10/09
Halayen Nazari
-
Ta Wace Hanya Ake Zama Mai Kyawawan Halaye? Kuma Wane Tasiri Kyautata Dabiu Ke Da Shi A Rayuwar Duniya da Ta Lahira?
5401
2019/10/09
دستور العمل ها
-
Ta Bangaren Kashe Kudi, Wane Irin Abin Koyi Musulunci Ya Yi Nuni Zuwa Gare Shi Wajen Gudanar Da Rayuwa?
5704
2019/10/09
اسراف و تبذیر
-
Shin Da Gaske Ne Addinan Da Suka Gaba Ta Kamar Yahudanci Da Nasaranci Su Ma An Shar’anta Musu Yin Dalla Irin Tamu?
-
Idan Musulunci Ne Mafi Kammalar Addinai; Menene Ya Sa Mafi Yawan Mutanen Duniya Ba su Karbe Shi Ba?!
5672
2019/10/09
--- مشابه ---
-
Idan Har Musulunci Addini Ne Na Tausayi Da Soyayya; To Ta Wane Irin Kallo Zamu Yi Wa Ayoyin Ka Kunshe Da Kausasawa A Cikin Kur\'ani?!
7377
2019/10/09
دین اسلام
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Sayyida Khadija (a.s) A Takaice?
6015
2019/10/09
تاريخ بزرگان
-
Shin Zaku Iya Jero Mana Sunayen Daukakin Annabawa Baki Dayansu?
12091
2019/10/09
تاريخ بزرگان
-
A Wane lokaci tarihin musulunci ya fara?
9839
2019/06/16
تاريخ کلام
Bayan aiko Manzon Allah s.a.w zuwa lokacin da iyakancin zagayen fadin daular musulunci ta kasance a iyakancin wani yanki daga kasan saudiyya a yanzu a sakamakon karancin adadin musulmai da kuma Karanc
-
Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu?
13876
2019/06/16
Ilimin Kur'ani
A wajen malaman lugga: T R J M wadannan nan ne bakaken da suka hada Kalmar tarjama wato jam in tarjiman shi ne wanda yake yin tarjama yake fassara magana ana cewa wane ya tarjama maganar wani: ma ana
-
Wadanne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani da kuma (kimarsu) matsayinsu na ilimi?
7882
2019/06/16
Ilimin Kur'ani
Baba shakka kan cewa hakika sahabbai Allah Ta ala ya kara yarda a gare su ya yarje musu sun bawa lamarin Kurani mai girma minimmanci sosai a lokacin rayuwar Manzo s.a.w da ma bayan wafatinsa s.a.w kum
-
Su waye “Tabi’ai” kuma meye matsayin tafsirin sahabbai da abin da ya fifita da shi
11182
2019/06/16
Ilimin Kur'ani
Khadibul bagdadi yana cewa: Tabi i shi ne wanda ya abokanci sahabi. Amma a cikin maganar da Hakim ya fadi akwai nuni kan saki ba kaidi kan tabi i da cewa shi ne wanda ya hadu da sahabi kuma ya rawaito
-
Wadananne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani na wannan zamanin?
5872
2019/06/16
Ilimin Kur'ani
Tsarin tafsirin wannan zamani na da kebance - kebance da kuma da nagartar da babu ita a cikin tafsiran da suka gabata: ta bangaren amsa shibuhohi da warware tambayoyi da lamurran da suke kai- kaiwa a
-
Yaya nau’ikan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
7630
2019/06/16
اصطلاحات
Bayani kan menene hulul shiga jiki da ittihadi hadewa hulul a harshen larabci ya samo asali daga kalmar halla da ma anar sauka [ 1 ] amma Kalmar ittihad ita kuma tana da ma anar abubuwa biyu su hade s
-
Me ake nufi da akwati wadda aka fada cikin hadisin ghadir da Manzo (s.a.w) ya ce a bawa imam Ali (a.s)?
6367
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Lafazin akwati yazo cikin wani bangaren hadisi da mai littafin bihar ya rawaito hakan yazo cikin fadinsa madaukakin sarki hakika alamar mulkinsa ita ce akwati da zai zo muku dashi acikinsa akwai nutsu
-
An samu ruwaya ginanniya kan cewa Allah (s.w.t) ya haramtawa yayan Fatima shiga wuta, ina rokon a warware min wannan Magana
5555
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Wannan ruwaya an rawaitota daga litattafan Shi a da na sunna ana kuma ganinta daga ingantattu sabida yawan rawaitatta da aka yi da kuma litattafan da tazo daga ciki saidai yadda ake ganin yanayin da t
-
Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
5535
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Bamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu bari mu zabi wani da yazo cikin
-
La’anar da ke cikin ziyarar ashura ta hada da dan yazeed wanda yake mutum na gari, me yasa kuke cewa ziyarar ashura ingantacciya ce?
5769
2019/06/15
Dirayar Hadisi
yazo cikin ziyara ashura la anar ba ni umayya wadda ta hada har da dan yazeed an samu wasu daga mutane na gani cewa dan yazeed da wasu da yawa daga banu umaiyya mutanene na gari sabida wasu daga hidim
-
Shin zama hannu rabbana daga kan ruwayoyi tare da wadatuwa da al kur’ani mai girma ya isa hadin kai wajan al ummar musulmai?
5220
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Wannan magana ko kuma muce wannan bangare bawai sabon bangare bane asalinsa ya faro tun daga karshen rayuwar Manzo s.a.w inda wasu daga alamomin wadannan mutane ya bayyana daga masu tunani kan mganar
-
Me ya sa annabawa (a.s) da ayimmatu Ahlul-bait (a.s), ba su rubuta litattafai da kansu ba?
6162
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Hakika annabin musulunci kari da kudurar Allah s.w.t da kaddararsa ya sanya shi bai je makaranta ba kuma bai koyi komai a wajan kowa ba bashi da malami kuma bai taba rubuta littafi ba . Hikima cikin
-
Shin hadisin da ke cewa: “Mutane (musulmi) zasu rbu zuwa bangarori saba’in da uku (73)” ingantacce ne kuwa?
7295
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Malaman hadisi daga sunna da shi a sun kawo hadisin rabuwar mutane ta bangarori masu sabawa juna. Kuma dukkan wadannan hadisai da Shi a sunna suka kawo yana labarto rabuwar musulmai bayan manzo s.a.w
-
A wane lokaci ne aka hada surorin Kur\'ani da ayoyinsa aka rubuta su suka zama kamar yadda suke a yau?
22664
2019/06/15
Ilimin Kur'ani
Dangane da hada Kur ani akwai ra ayoyi guda uku kamar haka: 1. Masu ra ayi na farko suna ganin an hada Kur ani ne tun lokacin Annabi tsara s.a.w yana raye ta hanayr kulawarsa da kariyarsa a karkashin
-
Kur\'ani mu’ujiza ne ta wasu fuskoki uku: a-Lafazi b-Sakonsa c-Ma’akinsa, Mene Ne Gwargwadon Abin Da Yake Nuna Mana Cewa Ta Kowacce Fuska Kasantuwar Kur\'ani Littafin Allah Ne?
7072
2019/06/15
Ilimin Kur'ani
Ta fuskacin yadda Kur ani yake gajiyar da mutane ba zai taba yiwuwa a ce ba littafin Allah ba ne domin gajiyarwar tasa ba a wannann zamanin ba ne kawai har ma a kowane zamani kamar gajiyarwar da ya yi
-
Mene ne manufar Annabi (s.a.w) da ya ce: “Bai kamata a yi jayayya a gabana ba” abin da ya fada bayan yin jayayya a tsakanin sahabbai dom me ya nemi takarda? .
5246
2019/06/15
Sirar Ma'asumai
Wannan zancen yanki ne daga cikin hadisin kawo tawada da alkami ko takarda wadda sassa biyu suka ruwaito Shi a da Sunna a ruwayoyi daba-daban masu yawa; A wannan ruwayar akwai nuni ga abinda wasu saha
-
Shin annabi yana sada zumunci ga abulahabi?
12923
2019/06/15
Sirar Ma'asumai
Duk wani aiki da kan karfafa alaka tsakanin yan uwa na jini a na kiransa sada zumunci. Musulunci ya baiwa sada zumunci matukar mahimmanci sosai ta yadda ya hana katse shi ko ga kafuri ne. Sai fa in ka
-
idan mala’iku ne zasu taimaki imam mahdi (aj) su agaza, to dom me zai faku ba zai bayyana ba?
5846
2019/06/15
Sirar Ma'asumai
Game da bada amsar tambayar tilas mu lura da abubuwa biyu: Nafarko: Taimako na Ubangiji yana da sharuda na musamman. Idan sharudan basu kamalla ba to taikakon ba zai samu ba. Misali sharudan sun kamm
-
Akwai wasu Hadisai har a cikin Littattafan Shi’a da suke hana a yi Gini a kan Kaburbura, shin duk da samuwar wadan nan Ruwayoyin ta yaya zamu iya Halatta gina Kabari, da da Kubbobi a kan Makwantan Imamai?
5348
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Alkur ani mai girma ya ambata a fili sosai game da mas alar gina masallaci a kan kaburburan As- habul Kahafi a inda ya ambaci labarinsu kuma ya halatta shi ne bai hana ba a a sai dai ma ya ambace shi
-
ya zamanin hallitar annabi Adam (a.s) kusan shekaru 5764 a baya zamu kwatanta su da kasusuwan da a ka samu na mutanen da suka rayu sama da {shekara miliyan 25}?
15370
2019/06/12
Tafsiri
: ba wani matsala tsakanin wadannan abubuwa biyu. In da za a ce hallitar Adam yana kamawa kusan shekaru dubu shida ko bakwai da suka wuce. mai yiyuwa ne a nan ana nuni da cewa sabuwar hallitar mutum n
-
me ya sa Kur’ani bai ba da izini ga mutanen da ba su da ikon yin aure dawwamamme su yi auren mutu\'a ba?
6179
2019/06/12
Tafsiri
Ayoyin Kur ani dole ne mu hada su da juna domin mu samu fasara mai ma ana: saboda wasu ayoyin na fasara wasu ne. a cikin wannan ayar nuni da cewa dukkan wadanda ba su da ikon aure dawwamamme ne ko mut
-
don me ake kiran annabi Muhammad (s.a.w) amintacce?
5567
2019/06/12
تاريخ بزرگان
Amintacce shi ne kishiyan mayaudari watau ana nufin mutumin da ba ya yaudarar jama a kuma kowa ya natsu da shi ya dogara da shi bisa kyawun dabi unsa. Idan muka waiga zuwa ga halayen Annabi s.a.w ta m
-
shin a ina kaburburan wasu annabawan suke irin su annabi shu’aibu, ludu, yusuf, yunus, ibrahim? Yaya suka rasu? Shin kowannensu yana da harami da hubbare?
7108
2019/06/12
تاريخ بزرگان
Kusan akwai sabani tsakanin malaman tarihi a kan batutuwa masu yawa da suka Shafi tarihi kamar bayanin Kur ani yadda rayuwar wasu muhimmam mutane ta gudana musaman annabawan Allah sai dai kalilan daga
-
Mene ne mafi muhimmancin abu a tarihin rayuwar annabi Ibrahim (a.s) bisa dogaro da ayoyi da ruwayoyi?
16419
2019/06/12
تاريخ بزرگان
Za a iya karkasa rayuwar Annbi Annabi Ibrahim a.s zuwa mtakai uku; kamar haka: 1. Matakin kafin annabta 2. Matakin annabta da fafatawa da bautar gumaka da tunkararsu 3. Matakin hijira daga Babila d