Alhamisi, 21 Novemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:پیامبران و کتابهای آسمانی)
-
ya zamanin hallitar annabi Adam (a.s) kusan shekaru 5764 a baya zamu kwatanta su da kasusuwan da a ka samu na mutanen da suka rayu sama da {shekara miliyan 25}?
15200
2019/06/12
Tafsiri
: ba wani matsala tsakanin wadannan abubuwa biyu. In da za a ce hallitar Adam yana kamawa kusan shekaru dubu shida ko bakwai da suka wuce. mai yiyuwa ne a nan ana nuni da cewa sabuwar hallitar mutum n
-
Mene ne mafi muhimmancin abu a tarihin rayuwar annabi Ibrahim (a.s) bisa dogaro da ayoyi da ruwayoyi?
16354
2019/06/12
تاريخ بزرگان
Za a iya karkasa rayuwar Annbi Annabi Ibrahim a.s zuwa mtakai uku; kamar haka: 1. Matakin kafin annabta 2. Matakin annabta da fafatawa da bautar gumaka da tunkararsu 3. Matakin hijira daga Babila d
-
kashe yaro matashi da annabi halliru (a.s) ya aikata ba tare da yaron ya aikata wani laifi ba, shin wannan aikin bai sabama sunnar Allah ba? taya za a iya bayyana shi?
73957
2012/11/21
Tafsiri
Daga tarin ayoyi da ruwayoyi da kuma tafsire zamu iya anfana da cewa a cikin lamarin kisan kai da annabi halliru ya aikata wato kashe yaro matashi, ba ya aikata hakan bane domin son rai da fushi ba, s
-
Shin halittar Annabi Isa (a. s) ba tare da Uba ba, ba za a kidaya shi a matsayin abu ne mai babbar kima ba, kuma fifiko ne? to idan haka al'amarin yake, me yasa wannan fifikon bai samu ba ga mafi daukakar halittu ba, wato Manzon mafi girma, Annabi Muhammad sallal lahu alaihi wa alihi wa sallam. ?
48714
2012/07/25
Tsohon Kalam
Duk da yake Annabin Musulunci wanda shi ya fi girma, shi ne mafificin Annabawa, kuma mafi daukakar daraja, to amma wannan Hususiyar tasa ( wato girman da ya kebantu da ita ) bai zamo wajibi ya zamo do
-
a cikin aya ta 54 sura ta ali imran idan Allah ya daukaka mabiya annabi Isa a kan kafirai har zuwa tashin kiyama. Don haka sai mu tsabi addini annabi Isa domin mu daukaka a kan kafirai?
16632
2012/07/25
Tafsiri
Akan ayar da aka yi tambaya a kan ta, akwai bayanai da mahanga da ra ayoyi da dama da aikiyi bayani a kai sai mu za mu yi nuni ne da wasu kawai. 1. abun nufi da mabiya Isa, su ne mutanen manzon Alla
-
Idan aka yi la’akari da ka’idar cewa duniya ba ta zama ba tare da hujjar Allah madaukaki a cikinta ba, shin wane ne hujja a tsakanin lokacin hawan saman annabi Isa (a.s) da lokacin tayar da annabi (s.a.w) ?
14660
2012/07/25
Tsohon Kalam
Yana inganta a samu tazara a tsakanin annabawa masu shari a, wato a aiko wani annabi kafin shekara dubu, sai wani annabin ya zo bayansa acikan shekara dubun, kuma wannan mas alar ba ta warware hadisan
-
tare da waiwaya zuwa cewa wani sashi daga cikin ayoyin Kur’ani mai girma sun ambaci cewa an halicci Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi da bakar turbaya tsakudaddiya, to shin shi bakar fata ne.
8781
2012/07/24
Tafsiri
Kur ani ya zo da salon bayani kala-kala dangane da halittar Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi wanda za a iya fahimtar cewa halitta Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi ta kasance bisa wasu
-
su wane ne zuri’ar yajuj da majuj? Ya karshen su ya zamo? Wane mataki Zulkarnaini ya dauka a kan su?
19626
2012/07/24
Tafsiri
Tarin ayoyi na Kur ani da Attaura da kuma bayanan tarihi a kan yajuj na nuni da cewa wannan a umar ta rayu ne a yankin arewacin asiya sai dai sun ta kai ma yankin kudu da yamma hare hare masu tsanani.
-
Nawa ne adadin ‘ya’yan Adam da Hawwa?
20605
2012/07/24
تاريخ بزرگان
Babu wani ra ayi mai karfi kamar yadda ya zo a cikin abubuwan da suka faru a tarihi masu yawa game da adadin ya yan Adam ( a.s ) , don haka ne muka ga sabani mai yawa da ra ayoyi mabambanta kan sunaye