Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:خلقت انسان)
-
shin mutanen da suke rayuwa a cikin koguna danganensu na komawa zuwa annabi Adam kuwa?
11790 2012/07/25 TafsiriHakika zabar koguna da duwatsu domin rayuwa ga tsatson Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi lamari ne da alkur ani ya tabbatar da shi, amma dangane da abin da ya shafi mutanen da suka gabaci Adam
-
Yaya asalin mutum yake?
21651 2012/07/25 TafsiriLittattafan riwaya da na tarihi sun tabbatar cewa dan adam wanda ke kan doron kasa bai kasance an same shi daga Habilu da Kabilu ba, shi dai an same shi daga dan Annabi Adam ( amincin Allah ya tabbata
-
tare da waiwaya zuwa cewa wani sashi daga cikin ayoyin Kur’ani mai girma sun ambaci cewa an halicci Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi da bakar turbaya tsakudaddiya, to shin shi bakar fata ne.
8830 2012/07/24 TafsiriKur ani ya zo da salon bayani kala-kala dangane da halittar Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi wanda za a iya fahimtar cewa halitta Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi ta kasance bisa wasu