Jumatano, 08 Januari 2025
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:دین)
-
Mana neman a fassara mana wannan ayar mai albarka:
(لا إكراه فى الدين قد تبين الرشد من الغي...))
Tare da bayanin tafsirai daban-daban na ita ayar.
22519
2012/09/16
Tsohon Kalam
Idan muka dubi tafsirin da aka kawo dangane da ayar nan mai albarka zamu iya qididdige tafsirin a cikin maganganu guda biyar, ingantacciyar maganar tana xauke da saqo wanda ya game kowa da kowa har ma
-
Da a ce manufar addini ita ce gina rayuwar duniya da lahira ga mutum, to saboda me muke ganin mutunen da ba su da addini suka fi ci gaba da more rayuwa.
10401
2012/07/25
Halayen Aiki
Musulunci ya zo ne domin ya kafa dokoki da alakar dan adamtaka. Madinar Manzon Allah ( s.a.a.w ) ta kasance samfuri na al umma mai bin dokoki, ta yanda ta tsara dukkanin alakar dan Adam karkashin inuw
-
Ku Malamai Kuna Cewa Addini Yana Tabbatar Da Hukuncin Hankali, Saboda Haka Ana Iya Dogara Da shi, To, Idan Al’amarin Haka Yake, Ke nan Zamu Samu Amsar Cewa Muna Iya Yin Hukunci Da Hankalin Mu Kawai? Kuma Shin Tun A Farko Ma Mene Ne Muhimmanci Ma’ana, Da Wajabcin Takalidi?
8765
2012/07/24
Sabon Kalam
Hankalin Da Shari a Take Tabbatar Da shi, Ba Shi ne Wannan Hankali Na Lissafi Wanda Yake Tunanin Maslaharsa Kawai ba, Wanda Ako Yaushe Muke Amfani Da shi, Ko Da Yake Shi ma Shari a Tana Tabbatar Da sh