Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:پیشینه تاریخی ولایت فقیه)
-
Saboda Me Dukkanin Malamai Ba Su Kebanci Lamarin Shugabancin Malami Da Wani Fasali Ma Musamman Ba, Kuma Ba Su Yi Bayanin Dokokin Ko Kace Sharadan Wannan Shugabancini Ba?
8506 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'aWasu daga cikin malamin ba su yi babi ko fasali na musamman ba ga wannan lamarin saboda suna ganinsa abu mai saukin ganewa, wanda kuwa ya sallama a kan sa, kuma babau bukatar yin bahasi domin tabbatar
-
Mece ce mahangar mafi yawan malamai game da jagorancin malami bayan babbar boyuwar Imami?
8304 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aSama da shekaru dubu ne malaman shi a suke yin bincike kan mas alar jagorancin malami, wasu kamar abussalah halbi, da ibn idris hilli, sun yi bayani dalla-dalla game da sharuddan malami mai maye gurbi
-
Me ye mafi dadewar madogarar jagorancin malami da ake da ita?
7025 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aMafi dadewar madogara game da wilaya ko jagoaranicn malami da muke da ita sun hada da littafin Mukni a na sheikh mufid ne, ya kawo wannan bahasi a babin umarni da kyakkyawa da hani ga mummuna a matsay
-
ina aka samo asalin madogarar gabatuwar jagorancin malami
8632 2012/07/24 Tsare-tsareMas alar jagorancin malami a matsayin shugaban al umma a musulunci wani hakki ne da aka sanya shi ga wanda ya kai matakin ijtihadi. Wasu suna ganin lamari ne sabo a cikin fikirar musulunci, sai dai ja