Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:نهادهای حکومت دینی)
-
duk da cewa mace zata iya shiga cikin majalissar kwararru ta zaben shugaba, shin zakuma ta iya zama shugaba?
7374 2012/07/25 Tsare-tsareMajalissar kwararru ta zaben shugaba ta hada fakihai { wato masana a cikin fikhu } a cikin dokokin tsarin mulkin na jamhuriyyar musulunci ta iran a bisa doka ta 107, ya tanadi zabe wanda a keyi duk ba
-
A zaben jagora malami ba kai tsaye ba akwai matsalar kai-kawo, to yaya za a warware wannan?
7246 2012/07/24 Tsare-tsareA yanzu haka a jamhuriyyar musulunci ta Iran ana ayyana yan takarar majalisar Khubrigan ta hannun shura Nigahban ne. To akwai batun sukan cewa Jagora shi ne yake ayyana yan shura Nigahban, su kuma suk