Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:فلسفه احکام و حقوق)
-
mene ne dalilin haramcin marenan raguna?
8506 2012/07/25 Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'aAllah madaukaki mai hikima ne, kuma mai hikima ba ya yin wani aiki da wasa da babu hikima, saboda haka ne duk shi a suka yi imani da cewa dukkan hukunce-hukunce suna kasancewa bisa maslaha ne, kuam a
-
Shin hukuncin da namiji ajnabi yake da shi game da mata, shi ne hukuncin Allah game da su, ta yadda zai zama dole sai sun rufe jikinsu yayin yin salla?
9832 2012/07/24 Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'aBabu wani kokwanton cewa Allah ( s.w.t ) ya san komai, kuma a kowane hali, kuma babu wata ma ana ga boye wa Allah wani abu, haka nan Allah ( s.w.t ) ba shi da hukuncin namiji ajnabi game da mace yayin