Jumatano, 22 Januari 2025
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:حقوق و احکام)
-
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
10194
2020/05/19
Hakoki da Hukuncin Shari'a
ruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka: Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi. Na biyu: Ruwan
-
Ni da matata mun yi jima\'i muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
17892
2017/05/20
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Azuminku ya baci idan ba ku san cewa yin jima i yana bata azumi ba ma ana kun kasance jahilan da ba su san cewa su jahilai ba ne to zai kasance kadai zaku rama azuminku da ku bata shi da jima i bayan
-
Shin a kwai wata madogara ta addini da ke nuna cewa turara kanyen esfand ko harmal na maganin riga kafi daga sharrin hassada?
8297
2017/05/20
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ba zai yiwu ba ilimin da hankalin Dan Adam su riski wasu tabbatattun abubuwa ba hassada ma na cikin waDancan abubuwan da hankali da ilimi basa iya tabbatarwa alal aKalla hakama kuma hankali da ilimi b
-
Mene ne Hukuncin Karanta Zikirin da a ka Samo Daga Abu-basir a Yayin Tashahud na Salla?
9646
2013/08/15
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ya zo a cikin muhimman litattafan fiqihu { hukunci } cewa mustahabbi ne a cikin tashahud na biyu karanta wannan zikiri kamar haka: { Bissimillahi wa billahi walhamdulillahi wa khairul asma lilLah, ash
-
shin wasannin motsa jiki a lokaci daya tare da kida {muzik} ya halarta? Shin irin wannan motsa jiki hukuncin su daya da rawa?
10418
2013/08/15
Halayen Aiki
Kida { muzik } da rawa wasu abubuwa biyu ne da suke da hukunci ma bambamcin juna inda alokaci daya mutun zai hada rawa ta haram da kida na haram, to ya aikata laifi { zunubi } biyu ne daban daban a lo
-
A kawo hadisan da suka yi haramta rawa da kuma madogararsu.
15012
2013/08/15
Halayen Aiki
Kafin mu ba da amsar wannan tambayar ya kamata mu lura da wani abu guda mai muhimmanci kamar haka, dan an samu ruwaya daya a cikin litattafan ruwayoyi bai wadata ba wajan kafa dalili da ita ruwayar. D
-
Mene ne feminism? (matuntaka)
11163
2012/09/16
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Feminism lafazin faransanci ne, kuma kalmace ta asalin yaran latin kamar haka ne ta zo da wani banbanci kadan a wasu yarukan kamar turanci da jamusanci, ana amfani da ita da wata ma ana sananniya femi
-
Me ya sa ake kashe mai ridda a Musulunci? Shin wannan hukuncin bai sabawa 'yanci akida ba?
24271
2012/09/16
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Yin ridda ita ce bayyana fita daga addini, mafi yawanci tana kasancewa ne tare da bada gudum mawar wasu. Horon mai ridda baya game wanda ya fita daga addini amam ya boye hakan bai bayyana shi ba don k
-
Idan ya zama wajibi ne a karanta ayatul-Kursiyyu a sallar firgici to shin za a karanta ne zuwa «العلي العظيم» »Aliyyul Azimi«, ko kuma zuwa fadinsa madaukaki «فيها خالدون» »fiha Khalidun«?
16872
2012/08/27
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Sallar firgici, ko sallar Daren Binnewa, salla ce da ake yin ta ga mamaci a farkon lokacin da aka binne shi, don haka ne ma ake kiran ta da salar firgici, domin yayin da mutum yake barin wannan duniay
-
saboda me ya wajaba a yi takalidi?
7572
2012/07/26
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Halaccin takalidi na daga cikin lamuran da ke wajabta wa mai yin takalidi ya yi iya kokarinsa a cikin lamarin kuma lalle fatawar mujtahidi ba ta isar wa mai yin takalidi, saboda haka wannan mas alar n
-
Me ye gwargwadon ikon da aka ba wa wilayatul fakih (Jagorancin malami)?
7849
2012/07/26
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Dalilan shugabancin malami ( wilayatul fakih ) suna bayyana cewar, fakihi shi ne wanda yake jagorantar al umma ta musulmi, kuma yake maye gurbin imamai ma asumai ( amincin Allah ya tabbata a gare shi
-
menene dalili a kan tabbatar shugabancin malami.
17790
2012/07/26
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Akwai hanyoyi mabanbanta domin tabbatar da shugabancin malami sai dai a nan za mu isu da ambaton dalilai guda biyu na hankali da na ruwaya domin tabbatar da ita. Dalili na hankali: Hankali ya
-
Saboda Me Dukkanin Malamai Ba Su Kebanci Lamarin Shugabancin Malami Da Wani Fasali Ma Musamman Ba, Kuma Ba Su Yi Bayanin Dokokin Ko Kace Sharadan Wannan Shugabancini Ba?
8617
2012/07/26
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Wasu daga cikin malamin ba su yi babi ko fasali na musamman ba ga wannan lamarin saboda suna ganinsa abu mai saukin ganewa, wanda kuwa ya sallama a kan sa, kuma babau bukatar yin bahasi domin tabbatar
-
Mene ne hukuncin wasa da tsintsaye a musulunci?
8899
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Shi wasan a kan kansa ba haramun ba ne, sai dai idan yakan cutar da mutanen da ke kusa ko na nesa kamar makoci yakan samu hukunci daban kamar yadda malamai masana tunanin dan Adam suka fada cewa ya ka
-
Shin zan iya samun dama game da yin wani aikin na biyu bayan wanda nake yi
6645
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Shari a ba ta hana mutum yai koyi ko ya kware kan wata sana ar ba bayan wacce yake yi ko ya iya ko yin aiki sama da yadda ya saba abin kawai da shari a ta hana kuma take kara tsoratarwa a kansa shi ne
-
Yaya tsarin mazhabobin sunna hudu yake a wajan ma’abotansu ahlus sunna, kuma a yaushe aka rufe kofar ijtihadi?
18472
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Musulmai tun bayan tafiyar manzon allah ( s.a.w ) sun rabu zuwa bangarori biyu; a- bangaren farko sun tafi kan cewa za a dogara da ahalin gidan manzo ( s.a.w ) da komawa zuwa gare su wajan ilimin fi
-
Ina son a kawo min hadisai da dama da ke Magana kan alakar da ke takanin mace da namijin da ba muharraman juna ba
12833
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Alaka tsakanin wadanda ba muharramai ba na da fadin gaske wannan ba kokwanto a cikinsa duk da cewa wannan tambaya ba kai tsaye take nuna wace irin alka kake nufi ba maganar da ka yo na da harshen damo
-
Mene ne sharuddan da ke sa wa Rana ta tsarkake kasa da gini?
7988
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Rana na daya daga masu tsarkakewa kamar yadda ya zo a fikhu, yadda rana ke tsarkake gini da kasa kuwa; ka da a samu tazara tsarkakakkiya tsakanin zahirin ( doron ) kasa da bayanta ( cikinta ) ko kuma
-
Ida mutum ya yi wa mace wakilci a auren mutu’a amma bai gaya mata yawan sadakin da mudda (tsawon lokaci) ba, shin auren ya inganta kuwa?
10650
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Akwai amsoshi daban-daban tsakanin fatawoyin malamai kamar; AYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) ; Idan ta wakilta shi a kan komai hatta a sadaki da mudda babu matsala mutukar an cika sauran sharudda k
-
Idan akwai dige-dige a wani bangare na fatar mace shin za a iya kawar da ita ta hanyar na’ura tare da sanin mijinta?
7823
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ra ayoyin wasu malamai daga muraji an taklidi a kan mas alar kawar da wannan ta hanya hasken wuta ( radiation ) su ne kamar; AYATULLAHI SYSTANY ( MZ ) Idan cikin ba zai haifar da kallo ko sha
-
Mene ne hukuncin tsare mage domin tseratar da ita daga halaka ko shiga cututtukan da yanayin wajan zama kan iya jawo mata?
6275
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
AYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) Idan tsaretan shi ma zai cutar da ita bai halatta ba MUKARIMUSH SHYRAZY ( MZ ) Idan babu makawa sai an tsare ta babu laifi MAHDY HADAWY ( MZ ) Idan za
-
Ku gaya mana wani hadisi game da iyakokin lullubin Mace
12228
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ayar 31 daga Surar Nur da ruwayoyi masu yawa sun kawo lamarin hijabi lullubin mata da yadda yake, yayin da Allah madaukaki yake cewa: ( Surar Nur: 24: 30-31 ) Ka ce wa Muminai maza da su runtse da
-
Mene ne iyakancin suturar mace gaban muharraminta, kuma mene ne gwargwadon abin da ya halatta ga namiji ya gani a jikin muharramarsa?
26971
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Kallon namiji ga jikin mace wacce ba muharrama ba haramun ne, ko da nufin ya ji dadi ko bai nufin hakan ba. Amma kallo fuska da hannaye idan ya kasance da nufin jin dadi to haramun ne, sai dai idan ya
-
Shin mata da ba musulmi ba, idan ba zasu yi bayanin sirrin matan musulmi ba, su ma kamar ajnabiyyai ne (ba muharramai ba) garesu?
13508
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
An samu ruwaya game da kallon mace wacce ba musulma ba ga mace musulma daga imam Sadik ( a.s ) yana cewa: Bai kamata ba ga mace musulma ta yaye lullubinta a gaban mace bayahudiya ko kirista, domin su
-
Yaya hukuncin Kudin ribar (kudin ruwa) da ake karba daga Bankunan a Daulolin musulunci da wadanda ba na musulunci ba?
18683
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Fatawar Jagoran Juyin musulunci mai girma sayyid Kham na I game da mu amalar banki a daulolin da ba na musulunci ba ita ce: a- Bayar da Riba garesi haramun ne; Wato karbar dukiya daga bankin a kan c
-
Mece ce mahangar mafi yawan malamai game da jagorancin malami bayan babbar boyuwar Imami?
8419
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Sama da shekaru dubu ne malaman shi a suke yin bincike kan mas alar jagorancin malami, wasu kamar abussalah halbi, da ibn idris hilli, sun yi bayani dalla-dalla game da sharuddan malami mai maye gurbi
-
Me ye mafi dadewar madogarar jagorancin malami da ake da ita?
7125
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Mafi dadewar madogara game da wilaya ko jagoaranicn malami da muke da ita sun hada da littafin Mukni a na sheikh mufid ne, ya kawo wannan bahasi a babin umarni da kyakkyawa da hani ga mummuna a matsay
-
Me ake nufi da Koma wa malami, da koyi?
9843
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Marja anci da ma anar kasancewar malami makoma ne shi a karbar fatawa wurinsa a fikihu yana kishiyantar ma anar koyi da malami ne. Domin a ma anar koyi yana nufin wanda bai kware ba kan wani lamari ya
-
Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
10989
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Fatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta h
-
me ye sharuddan jagorancin malami?
7648
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Sharuddan asasi na jagoran musulunci sun hada da: ilimi, adalci, ikon tafiyar da al ummar musulmi. Kuma a asalin doka ta dari da tara ta kundin tsarin dokar jamhuriyyar musulunci an yi nuni da wadanna