Jumatatu, 23 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:صفات اخلاقی )
-
Ta Bangaren Kashe Kudi, Wane Irin Abin Koyi Musulunci Ya Yi Nuni Zuwa Gare Shi Wajen Gudanar Da Rayuwa?
5706
2019/10/09
اسراف و تبذیر
-
Shin annabi yana sada zumunci ga abulahabi?
12927
2019/06/15
Sirar Ma'asumai
Duk wani aiki da kan karfafa alaka tsakanin yan uwa na jini a na kiransa sada zumunci. Musulunci ya baiwa sada zumunci matukar mahimmanci sosai ta yadda ya hana katse shi ko ga kafuri ne. Sai fa in ka
-
Me nene hakikanin zunubi? Menene hakika tasirin sa ga ruhin mutum da ransa? Kuma yaya zamu kubuta daga wadannan guraban?
22714
2012/09/16
Halayen Aiki
Amsar wannan tambayar tana da bangare hudu ( 4 ) : Hakikanin zunubi: Kalmar zunubi a yare tana da ma anar laifi da sabawa, har ila yau wannan kalma tana nufin saba umarnin Ubangiji da kuskure har
-
Mene ne ma’anar shirin Ubangiji wato (makru) a cikin Kur’ani mai girma?
14476
2012/07/26
Tafsiri
( Almakru ) Yana zuwa da ma anar shirya wani abu da kuma neman wani abu wanda yake shiga cikin ayyukan alheri da na sharri saboda haka ne aka yi amfani da ita a cikin Kur ani mai girma abar jinginawa
-
SHIN WAJIBI NE A JI TSORON ALLAH KO KUMA A SO SHI?
16323
2012/07/25
Halayen Aiki
Gwamuwar jin tsoron Allah da kaunarsa, a wasu lokutan kuma kaunarsa kawai, dangane da Allah ba wani al amari ba ne da yake bako, domin shi ya cika dukkanin bangarorin rayuwarmu, amma saboda tsananin b
-
mene ne ma’anar Takawa?
16149
2012/07/25
Halayen Nazari
Takawa wani karfi ne cikin ruhin mutum mai tsawatarwa da hana shi aikata ayyukan kuskure, kamalar takawa na kasancewa in an hada da nesantar abubuwan haramun, kamar nesantar shubha. Kuma ita Takawa ta
-
Shin hukuncin da namiji ajnabi yake da shi game da mata, shi ne hukuncin Allah game da su, ta yadda zai zama dole sai sun rufe jikinsu yayin yin salla?
9832
2012/07/24
Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'a
Babu wani kokwanton cewa Allah ( s.w.t ) ya san komai, kuma a kowane hali, kuma babu wata ma ana ga boye wa Allah wani abu, haka nan Allah ( s.w.t ) ba shi da hukuncin namiji ajnabi game da mace yayin
-
Ku Malamai Kuna Cewa Addini Yana Tabbatar Da Hukuncin Hankali, Saboda Haka Ana Iya Dogara Da shi, To, Idan Al’amarin Haka Yake, Ke nan Zamu Samu Amsar Cewa Muna Iya Yin Hukunci Da Hankalin Mu Kawai? Kuma Shin Tun A Farko Ma Mene Ne Muhimmanci Ma’ana, Da Wajabcin Takalidi?
8747
2012/07/24
Sabon Kalam
Hankalin Da Shari a Take Tabbatar Da shi, Ba Shi ne Wannan Hankali Na Lissafi Wanda Yake Tunanin Maslaharsa Kawai ba, Wanda Ako Yaushe Muke Amfani Da shi, Ko Da Yake Shi ma Shari a Tana Tabbatar Da sh
-
Dan Da Ma’aurata Biyu Musulmi Suka Haifa, Shin Shi A Gabar Farko Shi Musulmi Ne Ko Kuma mutum Ne Kawai?
9063
2012/07/24
Tsohon Kalam
Mutumtakar Mutum A Tare Da Samuwar Sa Take, Ta Yanda A Dukkan Yanayi Ba Zai Yiwu A iya Raba Ta da Shi Ba, Sabanin Shi Musuluncinsa shi Ba a Danfare Da Samuwarsa yake Ba, Sai Dai Zuwa yake Yi, Wato zam
-
Shin mata da ba musulmi ba, idan ba zasu yi bayanin sirrin matan musulmi ba, su ma kamar ajnabiyyai ne (ba muharramai ba) garesu?
13479
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
An samu ruwaya game da kallon mace wacce ba musulma ba ga mace musulma daga imam Sadik ( a.s ) yana cewa: Bai kamata ba ga mace musulma ta yaye lullubinta a gaban mace bayahudiya ko kirista, domin su