Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:نماز)
-
Shin Da Gaske Ne Addinan Da Suka Gaba Ta Kamar Yahudanci Da Nasaranci Su Ma An Shar’anta Musu Yin Dalla Irin Tamu?
5938 2019/10/09 کلیات
-
mene ne Hikimar Tashahud da Kuma Sallama?
12193 2013/08/15 Irfanin NazariAsirin da ke boye a cikin tashahud shi ne daidaita abin da harshe ke furuci da shi da kuma abin da zuciya tai imani da shi wato daidaita furuci da kuma aiki alokaci daya, ta wata fuska kuma shi ne fit
-
Mene ne Hukuncin Karanta Zikirin da a ka Samo Daga Abu-basir a Yayin Tashahud na Salla?
9521 2013/08/15 Hakoki da Hukuncin Shari'aYa zo a cikin muhimman litattafan fiqihu { hukunci } cewa mustahabbi ne a cikin tashahud na biyu karanta wannan zikiri kamar haka: { Bissimillahi wa billahi walhamdulillahi wa khairul asma lilLah, ash
-
Shin a mazhabar ja'afariyya ana yin sujada a tsakiyar salla yayin da aka ji an karanta ayar Sujada?
7725 2013/08/12 • دیگر احکام مرتبط با نمازBisa mahangar fikihun Shi a wannan mas alar ta zo ne kama haka: Idan mai salla ya karanta daya daga cikin surori hudu da suke da ayar da wajibi ne a yi sujada in an karanta su, kuma da gangan, to sall
-
Shin Mace zata iya yin Limancin sallar jam’i ga mata irinta?
10156 2012/11/04 شرایط امامAn samu sabanin ra ayoyi tsakanin malamai maraji ai game da limancin mace ga mata a sallar jam I da zamu kawo bayanin kamar haka: 1. Mafi yawan marja ai sun tafi a kan cewa bisa ihtiyadi wajibi ne l
-
Idan ya zama wajibi ne a karanta ayatul-Kursiyyu a sallar firgici to shin za a karanta ne zuwa «العلي العظيم» »Aliyyul Azimi«, ko kuma zuwa fadinsa madaukaki «فيها خالدون» »fiha Khalidun«?
16679 2012/08/27 Hakoki da Hukuncin Shari'aSallar firgici, ko sallar Daren Binnewa, salla ce da ake yin ta ga mamaci a farkon lokacin da aka binne shi, don haka ne ma ake kiran ta da salar firgici, domin yayin da mutum yake barin wannan duniay